Ana zargin ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Hon. Samaila Bagudo. Rundunar ’Yan sanda ta tabbatar da cewa an …
Ana zargin ‘yan bindiga sun yi garkuwa da Mataimakin Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Kebbi, Hon. Samaila Bagudo. Rundunar ’Yan sanda ta tabbatar da cewa an …
Rahotonni daga arewa maso gabashin Najeriya na cewa mayaƙan Boko Haram sun kai hari kan wani sansanin soji a jihar Yobe. Jaridun Najeriya sun ruwaito …
Dakarun Sojin Najeriya sun kuɓutar da mutum 84 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Ƙaramar Hukumar Kankara a Jihar Katsina. Kwamishinan Tsaro …
Daga Aminu Bala Madobi Ana cikin halin dar-dar a yayin da wani abin fashewa ya tarwatse a manyan bututun samar da Man Fetur na Trans-Niger …
Jami’an hukumar yaƙi da safarar miyagun ƙwayoyi ta NDLEA a Kano sun shiga hannu bayan sun harbe wata budurwa mai shekaru 19, Patience Samuel, a …
Daga Aisha Salisu Ishaq Ƴan bindigan da su ka sace Dakta Adekunle Raif Adeniji, Daraktan Gudanarwa na Sakatariyar Jam’iyyar APC a Abuja, sun nemi a …
Daga Aminu Bala Madobi Wasu shuwagabannin ‘yan bindiga waɗanda suka addabi yankin Batsari, Safana da Jibia a jihar Katsina, sun miƙa wuya tare da aje …
Daga Aminu Bala Madobi Wani dan bautar kasa (NYSC) mai suna Safwan Fadec ya gamu da ajalin sa a hannun wasu ‘yan bindiga a karamar …
Wasu ƙungiyoyin lauyoyi da masu kare haƙƙin dan-adam sun yi kira da a kama tare da hukunta wanda ake zargi da hannu a yi wa …
Sojojin runduna ta 2 ta Operation Fansar Yamma sun kama wata mata mai shekaru 25 da ake zargi da safarar alburusai, ga Bello Turji Shamsiyya …
Wasu ‘yan daba sun kai hari fadar Etsu Nupe Lokoja, Mai Martaba Emmanuel Akamisoko Dauda-Shelika, Nyamkpa IV, a karshen mako, inda suka kona wata mota. …
Sama da mayaƙa 400 da suke addabar yankunan arewacin jamhuriyar Nijar ne suka miƙa wuya a birnin Agadez, kamar yadda kamfanin dillancin labarai na ƙasar, …
Rundunar ‘Yansandan Jihar Ogun ta kama Ogunlana Yemisi mai shekaru 28 bisa zargin kaiwa mijinta, Idowu Adebowale, hari da yanke masa al’aurarsa da wani abu …
Rundunar ‘yansanda a Jihar Kano, ta ce ta samu gagarumar nasara a kokarinta na tabbatar da tsaron lafiyar jama’a da kuma rigakafin aikata laifuka. Alfijir …
Rundunar tsaron hadin gwiwa ta ƙasa da ƙasa MNJTF, ta ce wani kwamandan Boko Haram mai suna Bochu Abacha, ya mika kansa ga sojojin da …
Shahararren dan ta’addar nan da ya addabi yankunan Yar tashar sahabi, janyar Dansadau zuwa magami ya bakunci lahira, a daidai lokacin da ya hadu da …
Yaƙin Isra’ila a Gaza ya shiga rana ta 349, inda ta kashe kusan Falasɗinawa 41,272 – Yawacinsu mata da yara – tare da jikkata kusan …
Dan takarar shugabancin Amurka na jam’iyyar Republican Donald Trump ya sake tsallake rijiya da baya a wani sabon hari da wani dan bindiga ya yi …
Daga Aminu Bala Madobi Rahotannin dake iske sashin labarai na jaridar Alfijir ya bayyana cewa, Allah Ya kubutar matasan nan ‘yan Moriki da Bello Turji …