Gwamnan jihar kano Abba Kabir Yusuf ya nada Abubakar Adamu Rano kujerar shugaban gidan Radio Kano bayan rikon kwarya da sha shafe watanni yana gabatarwa.
Idan zaku iya tunawa gwamnan kano dakatar da tsohon shugaban gidan Radio ne sakamakon wasu laifuka da ake zargin tsohon shugaban da aikatawa.
Kafin zamansa shugaban rikon kwaryar Rano shine mataimakin shugaban gidan Radio.
Alfijir Labarai na taya Rano Murnar wannan mukami, Allah ya tabbatar da alheri ameen.
Domin samun sauran shirye shiryenmu zaku iya biyo mu ta wannan shafukan👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj