Barinku ne samun kamfanin da ya shahara wajen sarrafa muku kayayyakin Aluminum, kuma masu amana babu jeka idi ka dawo?
To lalle burinku zai cika ne tare da kamfanin B G E Aluminum dake birnin Kano da dabo. Domin kuwa kamfanin ya shahara wajen sarrafa Aluminum domin samar muku kayayyakin da kuka taba gani da kuma wadanda ma basu kara so mana nan yankunan ba, kama da kofofi tagogi da sauransu.
Hakazalika kamfanin B G E Aluminum na iya sarrafa Aluminum domin samar muku da gida na zama nau’ika daban daban ko sarrafa kayayyakin amfani a kamfanonuwa da ofis ofis.
Kamfanin B G E Aluminum na da mazauni a babban reshensu dake karin Kano a SMT Plaza, Hauren Wanki Sharada Mallaci Road.










Za a iya tuntubarsu ta Whatsapp ko kiran waya a wadannan lambobin
+2348033263607 ko kuma +2348066249976.
Muna maraba da sababbi da tsofaffin kusromomin mu. Siyan nagari dai mai da kuÉ—i gida, a dade ana yi sai gaskiya.
Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj