Alhamdulillah Buri ya cika: Kasar Saudiyya ta amince da a binne Alhaji Aminu Alhassan Dantata a Madinah.

FB IMG 1751202762539

Wani jikan sa, Sanusi Dantata ne ya bayyana hakan a shafinsa na X, inda ya ce tuni shirye-shirye sun yi nisa wajen binne shi.

A cewar Sanusi, a gobe Litinin za a yi wa gawar ta marigayi Dantata sallah a masallacin Ma’aiki (SAW) sannan a binne shi.

Daily Nigerian Hausa ta rawaito cewa iyalan Marigayin sun baiyana cewa ya bar musu wasiyya cewa idan ya rasu a binne shi a Madina, kusa da kabarin mai dakin sa.

Allah Ya jikan magabatan mu, ameen.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/KoLt2IMlnQfJPP6zNrcNKD

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *