Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bar Abuja a yau, Alhamis 4 ga Satumba, domin fara hutun shekarar 2025.
Sanarwar da fadar shugaban ƙasa ta fitar ta bayyana cewa shugaban zai yi hutu na kwanaki goma a Turai, inda zai shafe lokacin sa a tsakanin ƙasashen Faransa da Birtaniya kafin dawowarsa Najeriya.
Bayo Onanuga mai bawa shugaba Tinubu shawara na musamman kan harkokin bayani da tsare-tsare, ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya fitar a yau Alhamis.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t