Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Tag: Faransa

IMG 153255 061125 1762439591108
Labarai, Nijeriya

Sojojin Nijeriya da Faransa Sun Kai Ziyarar Aiki Zuwa NDA Kaduna

Posted onNovember 6, 2025November 6, 2025

Ziyarar da Laftanar Janar Emmanuel Charpy, kwamandan runduna ta musamman ta kasar Faransa wato (École Spéciale Militaire de Saint-Cyr (ESM) ta Faransa, ya kai Kwalejin …

IMG 20251103 WA0055
Labarai, NIJAR

Zumunci: Ba Za Mu Zuba Ido Amurka Ta Farwa Najeriya Ba – In Ji Janar Tchiani

Posted onNovember 3, 2025November 3, 2025

Daga Aminu Bala Shugaban ƙasar Nijar, Janar Muhammad Tchiani, ya bayyana cewa “Babu wani makamin daya isa ya gitta ta sararin samaniyar mu ba tare …

IMG 20250922 WA0273
Faransa, Labarai

Faransa Tace Zata Amince Da Kafa kasar Falasdinu Idan Sun Saki Mutanen Dake Tsare Hannun Su.

Posted onSeptember 22, 2025September 22, 2025

Daga Aminu Bala Madobi Macron ya kuma yi kakkausar suka kan duk wani shirin korar Falasdinawa daga Gaza Jaridar Alfijir Labarai Ta Rawaito Cikin wata …

FB IMG 1756991095233
Labarai

Shugaban Najeriya Tinubu ya tafi hutun shekara a Faransa da Birtaniya

Posted onSeptember 4, 2025September 4, 2025

Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu, ya bar Abuja a yau, Alhamis 4 ga Satumba, domin fara hutun shekarar 2025. Sanarwar da fadar shugaban ƙasa ta …

IMG 20250414 143047
Kasashen Waje, Labarai

Ana wata: Algeria ta bai wa jami’an ofishin jakadancin Faransa 12 wa’adin barin ƙasar.

Posted onApril 14, 2025April 14, 2025

Kasar Aljeriya ta bai wa jami’an diflomasiyyar Faransa 12 sa’o’i 48 su bar ƙasar, kamar yadda ministan harkokin wajen Faransa ya bayyana ranar Litinin, yana …

FB IMG 1737303044874
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Wata Sabuwar! Buhari ya gurfana a gaban kotun Faransa kan badakalar dala biliyan 6

Posted onJanuary 19, 2025January 19, 2025

A ranar Asabar din da ta gabata ne fadar shugaban kasa ta tabbatar da cewa tsohon shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gurfana a gaban wata …

Faransa Da Chad
Faransa, Labarai

Karshen Alewa! Kasar Chadi Ta Yanke Huldar Tsaro Da Faransa,

Posted onDecember 1, 2024December 1, 2024

Kasar Chadi ta ba da sanarwar kawo karshen yarjejeniyar ayyukan sojan da ta sabunta da Faransa a shekarar 2019. Gwamnatin Chadin ta ce ta dauki …

FB IMG 1732886085639
Faransa, Labarai

Shugaban Faransa, Macron ya yaba tare da jinjinawa shugaban Najeriya yayin wata ganawa.

Posted onNovember 29, 2024November 29, 2024

Shugaban Faransa, Emmanuel Macron, ya yabawa Shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu, bisa amfani da irin kuzari da jajircewar da ya nuna a Legas wajen inganta …

Screenshot 20240816 002350 Facebook
Gwamnatin Nijeriya, Labarai

Kotu a Faransa ta kwace jiragen fadar shugaban kasar Nijeriya guda 3

Posted onAugust 16, 2024August 16, 2024

Wata kotu a kasar Faransa ta bada umarnin kwace jiragen fadar shugaban kasa guda 3. Financial Times ta wallaf cewa jiragen da kotun ta bada …

Faransa, Labarai

Ƙasar Faransa ta tattauna da jami’ai a Nijar kan kwashe sojojin ta

Posted onSeptember 5, 2023September 5, 2023

sojojin Faransa suna tattaunawa da sojojin Nijar kan ficewar “wani bangare” na sojojin daga kasar bayan juyin mulki. Alfijir Labarai ta rawaito Faransa ta fara …

© 2025 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab