Sayyadah Raihan Imam (Qamshi)
Tana Farin cikin Gayyatar Masoya Fiyayyan Halitta Shugaba Annabi Muhammad S.A.W
Zuwa Wajan Taron MAULUD NABIYI
Wannan Maulidin Sayyada Raihan Kamshi Ta saba yi ne sa a duk Shekara:-
Za’a Gabatar Da wannan Zama Kamar Haka:-
Rana:- Asabar 27- Rabi’ul Auwal Hijira 1447/ 20-Sep-2025
Lokaci:- 7:00 Na Yamma Zuwa Abinda ya sauwaka
Wujen Zaman – Dukawiya Layin Makarantar Mu’azu Bin Jabal Daura da makarantar FCE Kano.
Wannan sakon goron gayyata ne ga masoya Shugaba Sallallahu Alaihi Wasallama daga Jaridar Alfijir Labarai
Allah ya bar mu da soyayyar Annabi Sallallahu Alaihi Wasallama.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t