Ana Wata: EFCC ta fara binciken shugaban Hukumar Alhazai (NAHCON)

FB IMG 1759867664391

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Ƙasa (EFCC) ta fara binciken Farfesa Saleh Abdullahi Usman, shugaban Hukumar Alhazai ta Najeriya (NAHCON), bisa zargin aikata almundahana da rashawa.

Alfijir labarai ta ruwaito cewa Farfesa Saleh ya kai kansa a ofishin EFCC da safe domin amsa tambayoyi kan zarge-zargen da ake masa, kuma daga bisani an bayar da belinsa bisa sharadin cewa zai rika kai rahoto ga hukumar kowace rana har sai an kammala bincike.

Cikakken Bayani na nan tafe…

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *