Ni Alhaji Dahiru Rabi’u Shugaban kamfanin K.K. Rahama & son Nig.Ltd.A madadi na da iyalina, da ‘yan uwana, da manyanmu, da abokan arzikina, da sauran dimbun magoya bayana maza da mata, muna taya mai girma gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf, murnar ficewa daga jam’iyar NNPP, da fatan mai girma Gwamnan zai shigo jamiyarmu ta APC.
Muna taya ka murnar samun ‘yanci tare da jaddada goyon bayanmu a gare ka domin samun masalahar al’ummar jihar Kano baki daya.
Wannan sako ne daga Alhaji Dahiru Rabi’u Shugaban kamfanin K.K. Rahama & son Nig.Ltd.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t