‘Yan Majalisar Wakilan na Jihar Kano sun sanar da sauyin shekar ne a wasu wasiku da Shugaban Majlisa Abbas Tajuddeen ya karanta a Zauren Majalisar …
‘Yan Majalisar Wakilan na Jihar Kano sun sanar da sauyin shekar ne a wasu wasiku da Shugaban Majlisa Abbas Tajuddeen ya karanta a Zauren Majalisar …
Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana komawarsa jamʼiyyar ADC yayin wani taro da ake yi a gidansa da ke Kano. Tsohon gwamnan na …
A yayin da ake ce-ce-ku-ce game da kwato motocin gwamnati daga kwamishinonin da suka yi murabus a gwamnatin Abba Kabir Yusuf suka bi Sanata Kwankwaso, …
Ni Alhaji Dahiru Rabi’u Shugaban kamfanin K.K. Rahama & son Nig.Ltd.A madadi na da iyalina, da ‘yan uwana, da manyanmu, da abokan arzikina, da sauran …
Jam’iyyar NNPP ta ce ba za ta bari Sanata Rabiu Kwankwaso ya nemi tikitin shugaban ƙasa na jam’iyyar a zaɓen 2027 ba. Sakataren Ƙ jam’iyyar …
Shugabannin zartarwa na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a mazabar Gargari Ward, da ke Karamar Hukumar Dawakin Tofa a Jihar Kano, sun sanar da …
Salma Muhammad Jega Idan ba a samu wani sauyi na ƙarshe ba, gwamnan jihar Kano, Abba Yusuf, zai fice daga jam’iyyar NNPP zuwa jam’iyyar APC …
Daga Aminu Bala Madobi Babbar kotun jihar Abia da babbar kotun birnin tarayya sun tabbatar da korar Kwankwaso da kungiyarsa Jam’iyyar NNPP ta bukaci Hukumar …
Daga Aminu Bala Madobi Tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar ya koma jam’iyyar African Democratic Congress (ADC) a hukumance, jam’iyyar hadin gwiwa da ake sa …
Former All Progressives Congress (APC) councilors who served under former Governor Dr. Abdullahi Umar Ganduje have organized a special prayer session to express their gratitude …
Daga Aminu Bala Madobi Jagoran jam’iyyar NNPP na kasa, Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso, ya bayyana wasu sharudda na musamman da zai yi tunanin komawa jam’iyyar …
Jam’iyyar NNPP ce ta lashe zaɓen cike gurbi na kujerar ɗan majalisar jiha mai wakiltar Ɓagwai da Shanono da aka gudanar ranar Asabar. Lokacin da …
Jam’iyyar APC ta yi nasara a zaɓen cike gurbi na Ghari/Tsanyawa da aka gudanar a jihar Kano. Da yake bayyana sakamakon zaɓen da misalin ƙarfe …
A coalition of APC groups in Kano namely “APC kadangaren Bakin Tulu and “APC ‘yan Takwas has submitted a formal request to the Acting national …
Jam’iyyar NNPP ta bayyana cewa zai zama babban farin ciki a gare ta idan dan takararta na shugaban kasa a zaben 2023, Rabiu Musa Kwankwaso, …
Daga Aminu Bala Madobi Jam’iyyar NNPP a jihar Kano ta dauki matakin ladabtarwa kan wasu mambobinta, ciki har da sanata da ‘yan majalisar dokoki, bisa …
An gwabza fada a hedikwatar jam’iyyar PDP, inda ake gudanar da taron kwamitin amintattu na jam’iyyar (BoT). Rikicin dai ya fara ne lokacin da aka …
Kamfanin Man Fetur na Ƙasa NNPCL ya kara rage farashin litar Man Fetur a kowace lita. Ana sayar da man dai a baya kan N1,020, …
Kwamitin haƙar ɗanyen mai na hukumar tattara kuɗaɗen shiga da hada-hadar kuɗi (RMAFC), ya koka da jinkirin da ake samu wajen haƙar ɗanyen man fetur …