Ibtila’i! Yadda gobara ta ƙone wasu shaguna tare da lalata wasu sassan kasuwar Singa a Kano.

1004672821

Wani mummunan ibtila’in gobara da ya faru a kasuwar kayan abinci ta Singa a jihar Kano, da kusan karfe uku na daren Lahadi ta haddasa asarar dukiya mai tarin yawan da ba a tantance ba zuwa yanzu.

Rahotanni sun bayyana cewar gobarar ta shafi shaguna ne a  Gidan Mazaf da Gidan Taki da kuma Gidan Katsinawa dake cikin kasuwar akan titin Bello Road.

Muna fatan Allah ya kiyaye afkuwar irin wannan a nan gaba, Ya mayar da alkhairin abubuwan da aka rasa sakamakon iftila’in, amin

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *