Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Sabuwa Karamar Hukuma: Sabuwa LGA dake Jihar Katsina State Najeriya
Wannan Rahoton Ranar Litinin, 16/03/2026 ne kuma insha Allah daga yanzu zamu dinga kawo muku wannan rahoton a kullum da izinin Allah
Masara
• Masara – ₦30,000
• Jar Masara – ₦28,000 zuwa ₦30,000
• Farar Masara – ₦26,500 zuwa ₦27,500
Wake
• Farin Wake – ₦70,000 zuwa ₦82,000
• Farin Wake Dan Amarya – ₦82,000 zuwa ₦85,000
• Waken Suya – ₦60,000 zuwa ₦63,000
• Farashin Kowar Wake – ₦9,000 zuwa ₦10,500
Sauran Hatsi
• Dawa – ₦27,500 zuwa ₦28,500
• Dauro – ₦45,000 zuwa ₦46,000
• Shinkafa – ₦30,000 zuwa ₦36,500
Allah Ya zaunar mana da yankinmu lafiya da Najeriya baki ɗaya.
Allah Ya hore wa masu neman na kansu da masu nauyin ciyarwa abin saye. Amin.
Noma Media
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t