Yadda Farashin Kayan Abinci (Hatsi) Ke Gudana A – Kasuwar Kagara Dake Jihar Niger

IMG 104825 18326 1773827357844

Daga Auwalu Tahamu Zarewa

Yadda farashin kayan abinci yake kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Kagara Karamar Hukumar Rafi LGA   dake Jihar Niger State  Najeriya

Rahoton Ranar: Talata, 17/03/2026 

FARASHIN KAYAN GONA

Masara (Maize) 
• ₦25,000 – ₦26,000 

Dawa (Sorghum) 
• ₦25,000 – ₦27,000 

Waken Suya (Brown Beans) 
• ₦56,000 

Jan Wake (Red Beans) 
• ₦65,000 – ₦73,000 

Farin Wake (White Beans) 
• ₦65,000 – ₦75,000 

Shinkafa (Rice) 
• ₦27,000 – ₦33,000 

BAYANIN KASUWA 
A yau, farashin kayan gona sun dan sauka a kasuwar Kagara, alamar cewa ana samun sauƙin farashi a kasuwa yayin da ake tunkarar bukatun Sallah. 

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *