Yadda Farashin Kayan Abinci (Hatsi) Ke Gudana A – Kasuwar Ancau Takalafia Dake Jihar Kaduna

IMG 110503 18326 1773828351205

Daga Auwalu Tahamu Zarewa

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Ancau Takalafia Karamar Hukumar Kubau LGA   dake Jihar Kaduna State  Najeriya

Ranar Rahoto: 17/03/2026 

FARASHIN HATSI DA KAYAN ABINCI

Masara Mai Aure 
• ₦27,000 – ₦28,000 

Masara Garangajiya 
• ₦25,000 – ₦26,000 

Farin Wake 
• ₦75,000 – ₦85,000 

Waken Suya 
• ₦60,000 – ₦65,000 

Shinkafa 
• ₦30,000 – ₦33,000 

Dawa 
• ₦27,000 – ₦29,000 

Dauro 
• ₦42,000 – ₦44,000 

Gero 
• ₦42,000 – ₦44,000 

Rogo 
• ₦20,000 – ₦25,000 

SAURAN KAYAYYAKI

Kalwa 
• Jumbo ₦115,000 
• Big Bags ₦145,000 

Gyada 
• Jumbo ₦110,000 
• Big Bags ₦140,000 

Shinkafa Tsaba 
• ₦85,000 – ₦110,000 

TAKIN ZAMANI

Urea — ₦40,000 
NPK (Indorama) — ₦43,500 
Magic — ₦44,000 
Super — ₦43,000 

SAURAN KAYAYYAKI

Cement — ₦11,500 
Sugar (Manya Zubi) — ₦23,000 
Popa — ₦30,000 
Dunkuli Yar Gidan Gata — ₦8,500 
Dunkuli Yar Tsohon Gari — ₦12,000 

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *