Alfijir Labarai Na Gayyatarku Ɗaurin Auren Yar Farfesa Yakubu Azare Na Jami’ar Bayero Kano

IMG 20260402 WA0685

PROF. YAKUBU MAGAJI AZARE FNITI, FCAL, FLAN, MNAL na gayyatar yan uwa da abokan arziki zuwa ɗaurin Auren Yarsa

Amarya Sha Guda

Zainab Yakubu Azare

Da Arushin Angonta

Muhammad Bashar Bello

Wanda za’a gabatar da izinin Allah a ranar juma’a
3 ga watan Afrilu, 2026.

Da misalin karfe 2 bayan isar da sallar juma’a a masallacin tsohuwar jami’ar  Bayero University Kano State

Muna gayyatar kowa da kowa don shaida wannan hadin alherin, wanda bai sami damar halarta ba a saka amarya da angonta Cikin addu’a

Kar a manta da kula da barayin waya da barayin takalma kai har da barayin ababan hawa a ankare dasu sosai sukan yi shiga kamar ta mutanen kirki! Amma azzalumai ne

Ga mai neman karin bayani ga lambobin da za’a tuntuba nan

08033752285 | 07072851922

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *