Yadda Farashin Kayan Abinci Ke Gudana A Kasuwar Maikujeri Dake Jihar Niger a yau Juma’a 03/04/2026

IMG 184414 19326 1773942264071

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Maikujeri  Karamar Hukumar Rafi dake Jihar Niger State  Najeriya

Ga yadda farashin kayan gona ya kasance a yau Juma’a:

HATSI
Masara – ₦27,000 zuwa ₦27,500
Dawa – ₦23,000 zuwa ₦25,000

WAKE
Farin Wake – ₦60,000 zuwa ₦70,000
Jan Wake – ₦60,000 zuwa ₦70,000
Waken Suya – ₦59,000

SHINKAFA
Shinkafa – ₦30,000 zuwa ₦35,000

TAKAITACCEN BAYANI

A yau an samu ɗan sauƙi a wasu kayayyaki, musamman farin wake da waken suya, yayin da sauran kayayyaki suka tsaya a daidai matsayi.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *