Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Maikujeri Karamar Hukumar Rafi dake Jihar Niger State Najeriya
Ga yadda farashin kayan gona ya kasance a yau Juma’a:
HATSI
Masara – ₦27,000 zuwa ₦27,500
Dawa – ₦23,000 zuwa ₦25,000
WAKE
Farin Wake – ₦60,000 zuwa ₦70,000
Jan Wake – ₦60,000 zuwa ₦70,000
Waken Suya – ₦59,000
SHINKAFA
Shinkafa – ₦30,000 zuwa ₦35,000
TAKAITACCEN BAYANI
A yau an samu ɗan sauƙi a wasu kayayyaki, musamman farin wake da waken suya, yayin da sauran kayayyaki suka tsaya a daidai matsayi.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t