Farashin Kayan Abinci Ke Gudana A Kasuwar Tegina Dake Jihar Niger a yau Laraba 03/04/2026

IMG 221531 03426 1775250946232

Daga Auwalu Tahamu Zarewa

Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Tegina  Karamar Hukumar Rafi dake Jihar Niger Najeriya

Ga yadda farashin kayan gona ya kasance a yau Juma’a:

HATSI
Masara – ₦27,000
Toliya – ₦30,000

Dawa – ₦25,000 zuwa ₦27,000
Toliya – ₦30,000

WAKE
Waken Suya – ₦60,000
Toliya – ₦70,000

Farin Wake – ₦65,000 zuwa ₦70,000
Toliya – ₦75,000 zuwa ₦80,000

Jan Wake – ₦65,000 zuwa ₦70,000
Toliya – ₦80,000 zuwa ₦85,000

SHINKAFA
Shinkafa – ₦30,000 zuwa ₦33,000
Toliya – ₦37,000 zuwa ₦40,000

TAKAITACCEN BAYANI

A yau kasuwar ta nuna sauyi kaɗan; wasu kayayyaki sun ɗan tashi yayin da wasu suka tsaya a daidai matsayi. Wake da shinkafa na da bambancin farashi saboda quality.

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835

Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *