Yadda take kasancewa a Kasuwar Hatsi ta Kwanar Ɗan Gora Dake Jhar Kano Najeriya
Daga Auwalu Tuhami Zarewa
• Masara — ₦33,000 zuwa ₦34,000
• Dawa — ₦38,000 zuwa ₦39,000
• Dauro — ₦50,000 zuwa ₦51,000
• Wake Fari Manya — ₦95,000
• Wake Fari Yaska — ₦96,000
• Jan Wake Medium — ₦95,000
• Waken Suya — ₦73,000 zuwa ₦75,000
• Shinkafa Shanshera — ₦38,000
• Busasshen Tumatir — ₦80,000 zuwa ₦90,000
• Tattasai — ₦75,000
• Shambo — ₦75,000
• Barkono Ɗaurin Lagos — ₦50,000 zuwa ₦60,000
• Barkono Dan Zagade — ₦30,000 zuwa ₦38,000
• Barkono Cover — ₦35,000 zuwa ₦40,000
• Kalwa Babban Buhu Wankaka — ₦120,000
• Kalwa Daka — ₦110,000
Farashin na iya canzawa gwargwadon inganci da cikon kaya.
Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t