Shugaba Buhari Ya Ƙaddamar Da Sababbin Kuɗi

Alfijr ta rawaito Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya kaddamar da sababbin takardun Naira da suka haɗa da 200 da 500 da kuma Naira 1,000.

Shugaban ya ƙaddamar da samfurin kuɗin ne a yau Laraba jim kaɗan kafin fara taron Majalisar Zartaswa da ake gudanarwa a fadar shugaban ƙasa a Abuja.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Best seller Channel
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai

https://chat.whatsapp.com/Cy5n7eXK4wrHMIEYBSYpcQ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *