Alfijr ta rawaito Wasu fusatattun Matasa Sun Cinnawa Gidan Mawaki Dauda Kahutu Rarara Wuta da sanyin safiyar nan.

Hakazalika matasan sun yiwa ofishin sa tsinke da nufin banka masa wuta a nan kan titin Zoo Road, Kano
Hakan na biyo bayan sanar da Abba Kabir ya lashe zaben Gwamnan jihar Kano.
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ