Wasu Fusatattun Matasa Sun Bankawa Gidan Mawaƙi Rarara Wuta Sun Kuma Nufi Ofishinsa

Alfijr ta rawaito Wasu fusatattun Matasa Sun Cinnawa Gidan Mawaki Dauda Kahutu Rarara Wuta da sanyin safiyar nan.

Hakazalika matasan sun yiwa ofishin sa tsinke da nufin banka masa wuta a nan kan titin Zoo Road, Kano

Hakan na biyo bayan sanar da Abba Kabir ya lashe zaben Gwamnan jihar Kano.

Zoo Road Gidan Rarara

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/G1wNveF9mGU7jec5mWhFvZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *