Alfijir Labarai Na Gayyatarku Daurin Auren Yar Gidan Hajiya Asma’u Sani Jarima A Kannywood Ranar Juma’a

Asma'u Sani

Iyalan

Marigayi Ibrahim Yusuf

Dana

Marigayi Muhd Sani Dauda (Sanijiyi)

Na farin cikin gayyatarku daurin auren yayansu

Santaleliyar Amarya
Aisha Ibrahim Yusuf

Da

Arushin Ango
Umar Muhammad Sani (RCHP)

Wanda za ayi kamar haka:-

Ranar: Juma’a 13-12-2023

Lokac:i karfe 1 na rana bayan idar da sallar juma a

Wuri: Masallacin Juma’a na Quba na Tukuntawa

Wannan sakon goron gayyata ne daga uwar Amarya Hajiya Asma’u Sani.

Wanda bai sami damar halarta ba ya yiwa ango da amarya addu’a.

Da fatan za a kula da barayin takalma dana waya.

Domin samun sauran shirye-shiryen Alfijir labarai/Alfijir news zaku iya bibbiyarmu ta 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *