Yau Alhamis 06/01/2022
Yadda farashin Siye da Siyarwa take kasance a kasuwar shinku yanzu haka.
Best seller Channel
Farashin Canjin Kudin Kasashen Waje a yau Alhamis Daga Kasuwar Wapa kano.
Best seller Channel
1. Dollar zuwa Naira
Siya = 566 / Siyarwa = 570
2. Pounds zuwa Naira
Siya = 755 / Siyarwa = 765
3. Pounds Polyma zuwa Naira
Siye = / Siyarwa =
4. Yuro zuwa Naira
Siye = 632 / Siyarwa = 638
5. Riyals zuwa Naira
Siye = 146 Siyarwa = 152
6. CFA Zuwa Naira
Siya = 952/ Siyarwa = 956
7. Yan Zuwa Naira
Siye = 76 / Siyarwa = 82
Best Seller Channel
Wannan shine yadda take kasance a kasuwar Canjin kudi (Shinku) a yau Alhamis a Kasuwar Wapa
Farashin yadda ake Siyarwa da yadda ake Siyan Kudaden Kasashen Waje Kenan.
Best Seller Channel
Karku manta da Cewar a kowane lokacin farashin zai Iya hawa ko sauka.
0802840492
Don neman Karin bayani
Best seller Channel