An Gudanar da Taro na Musamman Don Kare Dimokuradiyyar Najeriya

FB IMG 1738007128431

An Gudanar da Taro na Musamman Don Kare Dimokuradiyyar Najeriya: Atiku, Peter Obi, El-Rufai, Amaechi da Sauransu Sun halarci Taron

A yayin Taron Atiku Abubakar ya yi tsokaci kan manyan kalubalen da ke fuskantar dimokuraɗiyyar Najeriya. Ya yi Gargadin cewa dimokuraɗiyya na fuskantar barazana sakamakon raunin hukumomi, Da rashin daidaito a shari’a. Ya yi kira da a aiwatar da manyan gyare-gyare cikin gaggawa.

Mahalarta Taron Sun bada shawarar A Karfafa Jam’iyyun Siyasa: Tabattar da cewa mambobin jam’iyyu, musamman shugabanni, suna bin dokokin jam’iyya da na kasa domin kare mutuncin dimokuradiyya. Zartar da hukunci mai tsauri kan magudin zabe da tabbatar da cewa ‘yan siyasar da suka sauya sheka sun bar kujerunsu. 

Wanda Suka halarci Taron Sun haɗa da His Excellency Atiku Abubakar, H.E. Peter Obi, H.E. Rotimi Amaechi, H.E. Aminu Waziri Tambuwal, H.E. Nasiru El-Rufai, H.E. Kayode Fayemi, H.E. Liyel Emoke, H.E. Emeka Ihedioha, and Sen. Olujimi, Da Sauransu

For more information about  Alfijir labarai/Alfijir news follow here  👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇

https://chat.whatsapp.com/IqPyC2oGzdQ9NudcMXFqHZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *