Babbar Kotun Tarayyar a Kano, karkashin jagorancin mai shari’a Simon Amobeda, ta bayar da umarnin korar shugaban hukumar korafe-korafe da yaki da cin hanci da rashawa (PCACC), na jihar Kano, Bar. Muhuyi Magaji Rimini Gado.
Alfijir labarai ta ruwaito mai shari’a Amobeda, yayin da yake yanke hukunci a karar da wasu ‘yan asalin Kano guda biyu Muhammad Garo da Mustapha suka shigar kan Muhuyi, ya bayyana cewa yanzu bai cancanci ci gaba da rike mukamin ba.
Sauran wadanda ake kara a karan sun hada da babban mai shari’a na jihar Kano kuma kwamishinan shari’a Haruna Dederi, Sufeto Janar na ‘yan sanda, IGP, da wasu mutane uku.
Ƙarin bayani na nan tafe…
Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇
https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj