An Zaɓi Yusuf Falgore A Matsayin Sabon Shugaban Majalisar Kano

Alfijir Labarai ta rawaito an zabi wakilin Karamar Hukumar Rogo, Yusuf Ismail Falgore a matsayin sabon Shugaban Majalisar Dokokin Jihar Kano da safiyar Talata.

Haka kuma, an zabi wakilin Rimin Gado da Tofa Muhammad Bello Butu-Butu a matsayin Mataimakin Shugaban Majalisar.

Wadannan sabbin shugabanni dai su ne za su maye gurbin tsoffin shugabannin majalisa ta 9, wato Hamisu Chidari da kuma Kabiru Hassan Dashi.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu aFacebook. Alfijr Labarai YouTube. Best Seller ChannelTwitter. @MusabestsellerInstagram. @musa_bestsellerKo a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *