Bankada! Mun Bawa Gwamnoni Biliyan 30 Su Rabawa Jama’a Domin Rage Raɗaɗin Tsadar Rayuwar —In Ji Godswill Apabio

FB IMG 1708592017879

Mun Bawa Gwamnoni Naira Biliyan 30 Su Rabawa Jama’a Domin Rage Raɗaɗin tsadar Rayuwar

Alfijir labarai ta rawaito Shugaban majalisar dattijai Godswill Apabio ya ƙara da cewa baya ga N2bn da gwamnatin tarayya ta ba gwamnoni aro, don haka kowace jiha sun samu ƙarin wasu N30bn daga hannun FIRS.

Ya bayyana haka ne a zaman majalisa na ranar Laraba 21 ga watan Fabrairun 2024. Ya ce daga wajen kason da gwamnonin suke samu daga asusun tarayya domin a taimaka masu su magance matsalar ƙarancin abinci.

Kazalika, Akpabio ya ce gwamnoni suna da rawa sosai da za su taka, ya nanata zargin cewa suke da iko da ƙananan hukumomin, Kuma ya yi kira ga gwamnatocin jihohi su yi amfani da kuɗin yadda ya dace domin yunwa ta ragu a jahohinsu.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *