
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Amurka Donald Trump ya wallafa hoton da aka kirkira dauke da hoton kansa sanye da kayan Paparoma. Trump ya saka …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Amurka Donald Trump ya wallafa hoton da aka kirkira dauke da hoton kansa sanye da kayan Paparoma. Trump ya saka …
Shugaba Trump ya ɗauki matakan dakatar da ma’aikatan kafar yaɗa labaran Amurka ta VOA da sauran rassanta da suke aiki tare wajen yaɗa shirye-shirye a …
Daga Aminu Bala Madobi Wata ‘yar Najeriya ‘yar asalin kasar Amurka, Victoria Ogunremi, ta mayar da makudan kudade da suka kai dala dubu 5,700 (kwatankwacin …
Amurka ta dakatar da ba wa kasashen waje tallafi nan take kamar yadda wata takardar gwamnati da ke kunshe da umarnin wadda aka yi satar …
Tsohon shugaban ƙasa na Amurka, Donald Trump, ya sake ɗarewa kan kujerar shugabancin ƙasar a matsayin shugaban ƙasa karo na biyu, a wani abin tarihi …
Wasu alƙaluman ƙwararru da ke sanya idanu kan wutar dajin Los Angeles can a jihar California ta Amurka sun nuna yadda adadin ɓarnar da wutar …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Amurka mai jiran gado Donald Trump ya sanar da shirin ayyana dokar ta-baci a kan iyakokin kasar da kuma amfani …
Shugaba Bola Tinubu ya taya Shugaba Donald Trump murnar nasarar sake zabensa a matsayin shugaban kasar Amurka na 47. Shugaba Tinubu dai ya himmantu wajen …
Dan takarar shugabancin Amurka na jam’iyyar Republican Donald Trump ya sake tsallake rijiya da baya a wani sabon hari da wani dan bindiga ya yi …
Ana zargin ‘yan Najeriyar 2; Samuel da Samson Ogoshi da gudanar da wata kungiyar zambar-lalata ta kasa da kasa daga Najeriya ta hanyar gabatar da …
Daga Aminu Bala Madobi Bayan daukar matakin janyewa daga shiga tseren shugabancin kasar Amurka da shugaba Joe Biden yayi, ‘Yan majalisu sun fara mubaya’a ga …
American President Joe Biden announced on Sunday that he will not seek reelection in the upcoming 2024 United States presidential election. This decision comes amid …
Fadar gwamnatin Amurka ta white House ta da sanar cewa, Shugaba Joe Biden ya kamu da cutar COVID 19, jim kadan bayan ya soke gabatar …
An harbi tsohon Shugaban Amurka, Donald Trump yana tsaka da jawabi a wani taron yaƙin neman zaɓe a Jihar Pennsylvania. Alfijir labarai ta ruwaito jami’an …
Kotun kolin Amurka ta amince ta yanke hukunci cewa ko ya dace a hana tsohon shugaban kasar Donald Trump tsayawa takarar shugaban kasar. Alfijir labarai …
A halin yanzu akwai kimanin dakarun Amurka 1,000 da ke aikin kakkabe ’yan ta’adda a kasar ta Jamhuriyar Nijar. Alfijir Labarai ta rawaito Majalisar Dattawan …
Rundunar sojin Amurka ta saka sojoji 2,000 a shirin ko-ta-kwana a daidai lokacin da ake kara samun rikici tsakanin Isra’ila da Hamas. Alfijir Labarai ta …