Daga Aminu Bala Madobi
Rahotonni sunce tun bayan da aka ja zare tsakanin Hukumomin Amurka da Nigeria Sakamakon zargin farwa Kiristoci, Gwamnatin Amurka tace akwai yiwuwar kakabawa wasu Jihohi takunkumi sakamakon zargin tauye haķkin addini a gare su
Jihohin Sune:-
Jihohin Sune
1-Zamfara.
2-Kano
3-Sokoto
4-Katsina
5-Bauchi
6-Borno
7-Jigawa
8-Kebbi
9-Yobe
10-Kaduna
11-Niger
12-Gombe

Ga masu son bada talla ko shawarwari a kira wannan lambar +2348032077835
Domin samun sauran shirye-shirye Alfijir labarai/Alfijir news ku biyo mu ta nan 👇
https://twitter.com/Musabestseller?s=09
https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165
https://www.threads.net/@alfijirlabarai
https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12
https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag
Alfijir labarai Alfijir News Whatsapp Group 👇👇
https://chat.whatsapp.com/H5oBRaZBdCVIyOTIV5eMfb?mode=ac_t