Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa (ASUU) ta bayyana fara yajin aikin ‘sai baba ta gani’ a jami’ar jihar Gombe (GSU) saboda …
Category: ASUU
Daga Aminu Bala Madobi Kungiyar malaman jami’o’in Najeriya ASUU reshen jami’ar Bayero Dake Kano, ta yi watsi da nadin da aka yiwa Dakta Nasiru Gawuna …
Ƙungiyar Malaman Jami’o’i ASUU ta tsunduma yajin aikin gargaɗi na makonni biyu a wasu jami’o’i biyu na Gwamnatin Jihar Kano. Alfijir labarai ta ruwaito jami’’o’in …
Shugaba Bola Tinubu ya bayar da umarnin biyan malaman Jami’a ta ASUU albashinsu da aka riƙe lokacin da suke yajin aiki. Alfijir Labarai ta rawaito …
Alfijr ta rawaito Kotun masana’antu ta kasa a ranar Talata ta ayyana matsayin Ministan Kwadago da Aiki na mikawa kotu kan lamarin kungiyar Malaman Jami’o’i …
Alfijr ta rawaito Sanata Ali Ndume ya shawarci gwamnatin tarayya da ta zabtare albashin ‘yan majalisa da kashi 50 cikin 100 domin biyan malaman jami’o’i …
Alfijr ta rawaito Kungiyar malaman jami’o’i ta kasa ASUU ta kawo karshen taron ta na NEC da yammacin jiya Litinin, tare da yanke shawarar cewa …
Alfijr ta rawaito Kungiyar Malaman Jami’o’i (ASUU) da ke jami’ar Jos (UNIJOS) ta fara wani sabon yajin aiki don nuna rashin amincewa da biyan rabin …
Alfijr ta rawaito Gwamnatin Najeriya ta biya malaman jami’o’i karkashin inuwar kungiyar malaman jami’o’i ASUU na tsawon kwanaki 18 na aiki a cikin watan Oktoba. …
Da Ɗumi Ɗuminsa! Kungiyar ASUU Ta Janye Yajin Aikin Da Ta Kwashe Tsawon Watanni Takwas Tana Daka Shi
Alfijr ta rawaito Duk da cewa kungiyar ba ta fitar da sanarwar a hukumance ba amma, an dauki matakin ne a karshen taron majalisar zartarwa …
Alfijr ta rawaito Rikicin masana’antu da ke ci gaba da yaduwa tsakanin Kungiyar Malaman Jami’o’i, ASUU da Gwamnatin Tarayya na iya kawo karshe nan da …
Alfijr ta rawaito gwamnatin tarayya ta janye umarninta na saka shugabannin Jami oi su bude makarantu don dalibai su ci gaba da karatu. Alfijr Labarai …
Alfijr ta rawaito Kotun Ma’aikata da ke zamanta a babban birnin Abuja ta umarci kungiyar malaman jami’o’i ta janye yajin aikin da take yi. Alfijr …
Alfijr ta rawaito Kotun Masana’antu ta Najeriya ta dage cigaba da sauraron karar da gwamnatin tarayya ta shigar a gaban kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) kan …