Kamfanin Man Fetur na Ɗangote ya sanar da cewa gidajen mai da ke sayen fetur daga matatar sa za su fara sayar da litar fetur …
Kamfanin Man Fetur na Ɗangote ya sanar da cewa gidajen mai da ke sayen fetur daga matatar sa za su fara sayar da litar fetur …
Rahotanni sun bayyana cewa a yayin zaman sasantawa da aka shiga tsakanin Kamfanin Matatar Dangote da ƙungiyar ma’aikatan man fetur ta PENGASSAN kan rikicin da …
Kimanin ƙasa da sa’o’i 24 da dakatar da tsarin sayar da man fetur a farashin Naira, Matatar Dangote ta janye wannan kudiri. Matatar ta ɗauki …
Matatar Dangote za ta dakatar da sayar da man fetur a Naira Daga gobe 28 ga Satumba, 2025. A wani sako da ta aikewa kwastomominta, …
…Mun zo ne don yabawa kan kokarin da kamfanin ke yi na gabatar da ayyukan jin kai da kuma jigilar man fetur kyauta a kokarin …
Babban attajirin Afirka kuma Shugaban Rukunin Kamfanin Dangote, Alhaji Aliko Ɗangote, ya ɗauki nauyin gina ɗakunan kwanan ɗalibai masu gadaje 250 da Babban Masallacin Juma’a …
Matatar man fetur ta Dangote ta sanar cewa za ta fara rarraba man kai-tsaye zuwa tashoshi a duk faɗin Najeriya daga ranar Litinin, 15 ga …
The African Institute for Solutions and Development at Maryam Abacha American University of Nigeria (AISD-MAAUN) is teaming up with the Aliko Dangote Foundation (ADF) to …
Daga Aminu Bala Madobi Matatar mai ta dangote ta rage farashin man fetur daga Naira 880 zuwa N840 kowace lita. Kakakin Rukunin kamfanoni Dangote, Anthony …
Matatar man fetur ta Dangote a ranar Laraba ta ce ta dakatar da sayar da man fetur da dangoginsa a farashin naira. A sanarwar da …
Gidauniyar Aliko Dangote, a cikin shirye-shiryenta na 2025, na bayar da tallafin abinci ga ‘yan Nijeriya, wanda aka kaddamar a ranar Alhamis, ta ware kudi …
Matatar Man Dangote Ta Sake Rage Farashin Man Fetur A Karo Na Biyu Cikin Makonni Biyu. Matatar ta rage farashin daga Naira 825 zuwa Naira …
Matatar mai ta Dangote ta sake rage farashin litar man fetur daga naira 950 zuwa naira 890. A cikin wata sanarwa da kamfanin Dangote ya …
Kamfanin matatar Dangote ya rage farashin man fetur zuwa N899.50 a kowace lita. Wannan sanarwa ta fito ne cikin wata takarda da aka fitar da …
Daga Aminu Bala Madobi Kamfanin Dangote ya sanar da rage farashin tacaccen man fetur din da yake sayarwa a kamfanonin sa ga dillalan man a …
Dangote Refinery has denied claims by the NNPCL that it sells fuel at N898 per litre. The refinery said the statement is mischievous and misleading. …
Gwamnatin Tarayya ta tabbatar da cewa a ranar Lahadi 15 ga Satumba za a soma lodin kashi na farko na man fetur daga matatar mai …
Daga Aminu Bala Madobi Dillalan man fetur a Nijeriya sun rubuta wasikar koke ga shugaban ƙasa Bola Tinubu cewa karya farashin dizel zuwa Naira 900 …
Our attention has been drawn to a headline “NNPC lifts Dangote Petrol, sells at N897 perlitre” published in the BusinessDay Newspapers of Wednesday, 4 September …