From Aminu Bala Madobi Parliament member from Togo, Mrs Maimunatu Ibrahima, has been sworn in as the first female speaker of the Economic Community of …
Category: ECOWAS
Kasashen sun sanar da ficewarsu daga ECOWAS, amma kungiyar ta ce ba ta da labari Alfijir labarai ta rawaito Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin …
Tsohon Gwamnan Jihar Kebbi, kuma tsohon Ministan Babban Birnin Tarayya, Abuja, Sanata Adamu Aliero ya bayyana cewa rufe kan iyakar Najeriya da Jamhuriyar Nijar ya …
Ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afirka ta Yamma, Ecowas ta ce ta dakatar da Jamhuriyar Nijar daga dukkan harkokin ƙungiyar ƙasashen har sai ta mayar …
Nijar ta kwashe shekaru tana kawance da kasashen Yammacin duniya, ciki har da Amurka Alfijir labarai ta rawaito Wata Kotun Yammacin Afirka ta yi fatali …
Ya zuwa yanzu za a iya cewa an kai wani mataki na kiki-kaka a yunƙurin mayar da mulkin demokuraɗiyya a jamhuriyar Nijar. Sojojin da suka …
Ku mayar da hankali kan cutar da ke haifar da juyin mulki Alfijir Labarai ta rawaito Dan takarar shugaban kasa a jam’iyyar PDP, Atiku Abubakar, …
“Rahoton, wanda aka yi shi da Faransaci… na karya ne, kuma ya kamata a dauke shi a matsayin labarin karya,” in ji ECOWAS. Alfijir Labarai …
Kungiyar Raya Tattalin Arzikin Kasashen Yammacin Afirka ECOWAS ta ce ba za ta amince sojoji su ci gaba da rike mulkin Nijar ba har nan …
Ecowas na son sojojin su mayar da Shugaba Mohamed Bazoum kan mulki, wanda suke tsare da shi tun 25 ga watan Yuli. Alfijir Labarai ta …
Ziyarar farko, a wannan karo suna sa ran samun kyakkyawar tarba daga shugabannin mulkin sojan Nijar. Kwamitin shiga tsakani na Ƙungiyar Raya Tattalin Arziƙin Afirka …
Don haka ba mu rufe kofar tattaunawa ba… amma ba za mu yi ta tattaunawa da ba ta da iyaka ba.” Alfijir Labarai ta rawaito …
A wani taro da aka yi a Accra, babban birnin Ghana a yau Alhamis, hafsoshin tsaron kasar sun ce sun shirya tsaf domin dawo da …
Ƙungiyar raya tattalin arziƙin ƙasashen Afirka ta Yamma Ecowas ta ce ta kaɗu da jin yunƙurin sojoji masu juyin mulki a Nijar na tuhumar zaɓaɓɓen …
Shugabannin ƙasashen Ecowas sun ba da umarni ga dakarun sojin ƙungiyar su ɗaura ɗamarar kai yaƙi Nijar, bayan juyin mulkin da sojoji suka yi a …
Kwamitin tsaro na kungiyar raya tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka ECOWAS wanda ya kunshi hafsoshin soja na wasu kasashen yammacin Afirka a ranar Juma’a, ya …
Shugaban kasar Nigeria Bola Ahmed Tinubu ya zama sabon shugaban kungiyar bunkasa tattalin arzikin kasashen yammacin Afirka wato ECOWAS. Alfijir Labarai ta rawaito Tinubu na …