
Man Fetur na iya tsada fiye da yadda ake sayarwa yanzu, kasancewar masu tashoshin mai sun kara farashi da kimanin kaso 4.74 cikin 100. Wannan …
Man Fetur na iya tsada fiye da yadda ake sayarwa yanzu, kasancewar masu tashoshin mai sun kara farashi da kimanin kaso 4.74 cikin 100. Wannan …
Karamin ministan albarkatun man fetur da Iskar Gas Rt. Hon. Ekperikpe Ekpo ya yabawa kamfanin NNPC bisa nasarar aiwatar da manufofin shugaban kasa ta hanyar …
Kwamitin haƙar ɗanyen mai na hukumar tattara kuɗaɗen shiga da hada-hadar kuɗi (RMAFC), ya koka da jinkirin da ake samu wajen haƙar ɗanyen man fetur …
Kamfanin Man Fetur na Ƙasa, NNPCL, ya sake duba farashin man fetur a jihohin Kano da Jigawa. Ko da yake babban kamfanin mai na Najeriya …
Mai bai wa shugaban kasa shawara kan tsaro, Malam Nuhu Ribadu, ya bayyana cewa cire tallafin man fetur da Shugaba Bola Tinubu ya yi ya …
A cewar NNPCL, a Jihar Legas ne za a fi sayar da fetur ɗin a farashi mai rahusa inda za a rinƙa sayar da shi …
A wata sanarwa da kamfanin Dangote ya fitar ya ce ya sayarwa da kamfanin NNPCL da man fetur din da kudin dalar Amurka ba da …
Ƙungiyar SERAP mai fafutikar yaƙi da cin hanci a Najeriya ta buƙaci shugaban ƙasar, Bola Tinubu ya yi amfani da ”matsayinsa ya tilasta wa babban …
President Bola Tinubu has approved the request of the Nigerian National Petroleum Company Limited (NNPCL) to use the 2023 dividends due to the federation to… …
Daga Aminu Bala Madobi Masana a bangaren mai da iskar gas sun ce, umarnin da Shugaban kasa Bola Tinubu ya bayar a baya-bayan nan da …
Dillalan mai a karkashin kungiyar dillalan man fetur mai zaman kanta ta Najeriya, IPMAN a jiya Talata, sun bayyana cewa za su rufe gidajen mai …
Kamfanin mai na kasa (NNPC) ya ce an shawo kan matsalolin da suka haifar da karancin man da ake fama da shi a sassan Najeriya. …
Mun gano haramtattun matatun mai akalla 10 da ke dauke da kimanin danyen mai lita dubu dari biyar. Alfijir labarai ta rawaito runduna ta musamman …
Alfijir labarai ta rawaito Kyari ya yi wannan bayani ne a gaban kwamitin wucin gadi na Majalisar Dattawa da ke sa ido kan ayyukan da …
Daga Nasiba Nalado A Najeriya, ana iya sake fuskantar karancin man fetur, sakamakon alwashin da kungiyar masu motocin haya ta sha na dakatar da dakon …
Shugaban kungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta Arewa (AROGMA) Bashir Ahmad Danmalam, ya bukaci shugabannin kungiyar dillalan man fetur ta kasa IPMAN da …
Kungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta Arewa (AROGMA) ta tabbatar da matsayin kamfanin mai na Najeriya NNPC cewa babu wani shiri na kara …
Matatar Man Fatakwal ta dade ba ta aiki kamar sauran matatun mai da gwamantin Najeriya ta jima tana kashe kudin domin farfaɗo da shi Alfijir …
Kungiyar dillalan man fetur da iskar gas ta Arewa (AROGMA) ta yabawa mahukuntan kamfanin man fetur na Najeriya NNPCL bisa yadda suka samar da man …