Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Kwankwaso

FB IMG 1774886622648
Kwankwaso, Labarai

Engr Rabi’u Musa Kwankwaso ya karbi katin sa na komawa jam’iyyar ADC

Posted onMarch 30, 2026March 30, 2026

Jagoran Kwankwasiyya, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya bayyana komawarsa jamʼiyyar ADC yayin wani taro da ake yi a gidansa da ke Kano. Tsohon gwamnan na …

IMG 161810 29326 1774797502500
Kwankwaso, Labarai

Engr Rabi’u Musa Kwankwaso ya bayyana ficewa daga jam’iyyar NNPP a yau Lahadi

Posted onMarch 29, 2026March 29, 2026

Jagoran Kwankwasiyya Sanata Rabiu Musa Kwankwaso ya sanar da ficewa daga jam’iyyar NNPP nan take. Cikin wata sanarwa da ya fitar, Sanata Kwankwaso ya bayyana …

FB IMG 1774731493718
Kwankwaso, Labarai

Da Dumi Duminsa: Shirye-shiryen Komawar Kwankwaso jam’iyyar ADC Ya Kammala

Posted onMarch 28, 2026March 28, 2026

Tsohon gwamnan Jihar Kano kuma jagoran jam’iyyar NNPP na ƙasa, Rabiu Musa Kwankwaso, na shirin komawa jam’iyyar ADC a ranar Litinin mai zuwa. Majiyoyi sun …

IMG 104556 071225 1765100763676
Kwankwaso, Labarai

Da Dumi Duminsa! Sojoji sun tabbatar da juyin mulki a kasar Benin

Posted onDecember 7, 2025December 7, 2025

Sojoji a Jamhuriyar Benin sun sanar da yin juyin mulki a ranar Lahadi, inda suka tsige Shugaba Patrice Talon. Sojojin sun sanar da Laftanal Kanal …

IMG 20231105 WA0004
Kwankwaso, Labarai

Yunƙurin juyin mulki: Ana musayar wuta a ƙasar Guinea

Posted onNovember 5, 2023November 5, 2023

Rahotanni daga ƙasar Guinea na nuni da cewa, ana zargin yunƙurin juyin mulki a ƙasar bayan da aka jiyo musayar wuta a Conakry, babban birnin …

Kwankwaso, Labarai

Faransa ta tura dakarunta kasashen ECOWAS don shirin kai wa Nijar hari

Posted onSeptember 10, 2023September 10, 2023

Ya kara da cewa ranar 7 ga watan Satumba wani jirgin ruwan yakin Faransa ya isa Cotonou babban birnin Benin dauke da dakaru. Alfijir Labarai …

Kwankwaso, Labarai

Yunkurin Juyin Mulki A Burkina Faso Ya Gamu Da Tasgaro

Posted onSeptember 9, 2023September 9, 2023

sun dauki lokaci suna bibiyar Traore a gidansa da duk wuraren da ya je, haka kuma suke bibiyar makusantasu. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin sojin …

Kwankwaso

Zulum Ya Amince Da Bawa Ma’aikatan Rancen Biliyan 2, Da Kuma Kawo Motoci Sufuri 30

Posted onSeptember 7, 2023September 7, 2023

Gwamna Babagana ya sanar da ware motocin bas guda 30 da za a sadaukar domin kai ma’aikata guraren ayyukansu. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamna Babagana …

Kwankwaso, Labarai

Sojojin Juyin Mulkin Gabon sun saki Ali Bongo

Posted onSeptember 7, 2023September 7, 2023

A ranar 30 ga watan Agusta ne sojoji suka kifar da gwamnatin Ali Bongo bayan da suka yi zargin maguɗin zaɓeImage caption: A ranar 30 …

Kwankwaso, Labarai

Ritayar Dole Za’a Yiwa Yan Siyasar Najeriya Ba Juyin Mulki Ba-Ayodele

Posted onSeptember 3, 2023September 3, 2023

Juyin mulkin da zai taso a Najeriya shi ne juyin mulkin siyasa inda mutane za su yi Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban cocin INRI Evangelical …

Kwankwaso, Labarai

Manyan Janar-Janar Masu Ritaya Sun Yi Gargadi Kan Maganar Juyin Mulki Ga Tinubu

Posted onSeptember 3, 2023September 3, 2023

Sun kuma jaddada bukatar shugabanni su magance bacin rai da korafe-korafen al’ummarsu domin samar da kwanciyar hankali da zaman lafiya. Alfijir Labarai ta rawaito wasu …

Kwankwaso, Labarai

Kamaru Da Ruwanda Sun Kori Janar Na soji Samada 1000 Sakamakon Juyin Mulki A Gabon

Posted onSeptember 1, 2023September 1, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Bayan Kwamitin zaman lafiya da tsaro na Tarayyar Afirka ya dakatar da kasar Gabon kan hambarar da gwamnatin shugaba Ondimba Ali …

© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab