Kaduna State government has removed the current 6pm to 8am curfew completely. The overseeing Commissioner for Internal Security and Home Affairs, Mr Samuel Aruwan who …
Category: Kaduna
The attention of the Kaduna State Government has been drawn to a video that has gone viral showing one Dan Balki Commander being whipped by …
Wasu ‘yan bindiga sun kashe Malam Kabiru Mohammed, Dagacin garin Marke da ke unguwar Dandamisa a karamar hukumar Makarfi a jihar Kaduna. Alfijir labarai ta …
Majalisar dokokin jihar Kaduna ta ce ta fara gudanar da bincike kan yadda tsohon gwamnan jihar Malam Nasiru El-Rufai ya karɓo tare da tafiyar da …
Hukumar Tara Kudaden Haraji ta Jihar Kaduna (KADIRS) ta raufe rassan bankin UBA kan kin biyan harajin Naira miliyan 14. Alfijir Labarai ta rawaito KADIRS …
Daga Aminu Bala Madobi An Shiga Yakin Cacar Baki tsakanin Gwamna Una Sani Da taohon mai gidan sa Nasir Ahmad El-Rufai inda ya zargi tsaffin …
Bashir El-Rufai ya zargi Gwamnan jihar Uba Sani da kaucewa ayyukan da ya rataya a wuyansa ta hanyar kaurace wa jihar da zama a Babban …
Gwamnatin jihar Kaduna ta bayar da cewa an sako duka ɗaliban makarantar Kuriga da ƴanbindiga suka sace. Alfijir labarai ta rawaito an sace ɗaliban firamare …
Daga Aminu Bala Madobi Mai baiwa Shugaba Bola Ahmed Tinubu shawara kan harkokin tsaro, Nuhu Ribadu ya ziyarci tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mal. Nasiru El-Rufai …
Wani malamin makarantar firamare da sakandare da ke ƙauyen Kuriga a karamar hukumar Chikun ta jihar Kaduna ya baiyana cewa ɗalibai 287 ƴan bindiga su …
Kwanaki biyu bayan yanke hukuncin zaben jihar Kano, Kotun Koli ta sanya ranar raba gardama a shari’ar zaben Kaduna Kotun ta sanya ranar Alhamis 19 …
Rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna ta kama wasu mutane biyu da ake zargi da satar janareta da batir mai amfani da hasken rana a wani …
Iyalan Marigayi Ahmadu Soja Kurfi Dana Ousmana Ahmadu Na Farin Cikin Gayyatar Yan Uwa Da Abokanan Arziki zuwa halartas Daurin Auren Yayansu Zankadediyar Amarya LAILA …
Jerin kwararrun Lauyoyi sama da 300, su ka yi alkawarin tsayawa Musulmin da Jirgin Sojin Nijeriya ya jefa wa Bom su na tsaka da gudanar …
Gwamnan Kaduna ya nuna rashin jin daɗinsa da kalaman hedkwatar tsaro cewa ‘yan bindiga ne suka saje da mutane a kauyen Tudun Biri. Alfijir labarai …
Ana fargabar harin bom din jirgin sojin ya hallaka mutane sama da 30 a wurin taron Mauludi a kusa da filin jirgin sama na Kaduna …