Allah ya yiwa jarumar kannywood Saratu Gidado Daso Rasuwa Allah jikan Saratu yai mata gafara ya bawa iyalai da Yan uwa hakurin rashinta. Idan mutuwarmu …
Allah ya yiwa jarumar kannywood Saratu Gidado Daso Rasuwa Allah jikan Saratu yai mata gafara ya bawa iyalai da Yan uwa hakurin rashinta. Idan mutuwarmu …
Rahama Sadau za ta yi aiki ciki ne a kwamitin kula da sashen sanya hannun jari a dandalin kirkira na zamani wato Investment in Digital …
Biyo bayan korafe-korafen da al’umma keyi a kan shirya fina-finan dake nuna fadan Daba da harkar Daudu a jahar Kano. Shugaban Hukumar tace fina-finai da …
Rundunar Yan sandan Nigeria, shiya ta daya dake kula Kano da Jigawa, wato Zone 1 Kano, ta gurfanar da jarumar fina-finan Hausar Kanywood , mai …
A shirye-shiryen ta na shigowar watan Azumin Ramadana, Hukumar tace Fina-finai da Dab’i ta jahar Kano ta bada umarnin kulle dukkannin gidajen Galar dake fadin …
Aisha Salisu Koki Ina Nan Da Raina Ban Mutu Ba! Addu arku Nake Nema Kawai Alfijir labarai ta rawaito bayan wata jita-jitar da ake ta …
Adam A Zango ya bayyana dalilin da ya ja baya a harkar Kannywood Alfijir labarai ta rawaito Fitaccen mawaki kuma jarumin Kannywood Adam A Zango …
Allah Ya Yiwa Jarumar Kannywood Rasuwa wato Fatima Sa’id da aka fi sani da BINTU a shirin Dadinkowa mai dogon zango na tashar Arewa24 ta …
Yadda Yan Masana antar Kannywood suka gudanar da gagarumin bikin karrama jarumi Ali Nuhu a matsayin sabon shugaban Hukumar Fina-Finai ta Najeriya. An gudanar da …
Da sunan Allah mai rahama mai jinkai. Tsira da aminci su tabbata ga Manzon tsira Annabi Muhammadu S.A.W.Ina mai godiya ga Allah S.W.T da ya …
Su Tubeless sun tayar da hatsaniya har da barazanar dukan jami’an tsaron da suka je wurin. Alfijir labarai ta rawaito Hukumar Tace Finafinai da Dab’i …
Shugaban jam’iyyar APC na Nigeria, Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana rasuwar fitaccen Daraktan Fina-finan Kannywood, Aminu Surajo Bono a matsayin rashi ga harkokin nishadi …
LABARIN da mujallar Fim ta buga cewar auren tsohuwar jarumar Kannywood Aisha Aliyu Tsamiya ya mutu ba gaskiya ba ne, inji ‘yan masana’antar finafinan irin …
AUREN fitacciyar jarumar Kannywood A’isha Aliyu Tsamiya ya daɗe da mutuwa. Alfijir Labarai ta rawaito mutane sun daɗe su na raɗe-raɗi kan idan auren ya …
Yanzu Haka a masana’antar suna yimin barazanar cewa ko na janye maganar da nayi na basu hakuri ko su dakatar dani daga harkar. Sunana Abdullah …
Hukumar Tace Fina-finai ta dakatar da Jarumi Abdul Saheer da aka fi sani da Malam Ali Kwana Casa’in daga Fina-finan Hausa har tsahon Shekaru biyu. …
’Yan Kannywood sun bayyana rashin jin dadi kan hanyar da Hisbah ta bi wajen gayyatar su Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Hisbah ta gayyaci jarumai …
Hukumar ta garƙame ofishin mawakin siyasar tare da yin awon gaba da kayan aikinsa. Alfijir Labarai ta rawaito hukumar tace fina-finai da dab’i ta Jihar …
Hukumar Tace Finafinai ta Jihar Kano (KSCB) ta janye dokar nan da ta sakawa‘yan fim kwanakin baya wadda ta soke lasisin dukkan masu yin harkar …