lnnalillahi wa inna ilaihirraji un! Allah Ya Yiwa Jarumar Dadin kowa Na Arewa 24 Rasuwa

FB IMG 1707673826540

Allah Ya Yiwa Jarumar Kannywood Rasuwa wato Fatima Sa’id da aka fi sani da BINTU a shirin Dadinkowa mai dogon zango na tashar Arewa24 ta rasu

Ta rasu da misalin karfe 2:00pm na Lahadin nan bayan fama da rashin lafiya.

Allah ya jikanta da rahama Ameen.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/H3iC9eVfJI012LJzvCQn5V

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *