Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga mukaminsa na Kwamishinan Ma’aikatar Zuba Jari, Kasuwanci da Masana’antu da …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da sauke Alhaji Shehu Wada Sagagi daga mukaminsa na Kwamishinan Ma’aikatar Zuba Jari, Kasuwanci da Masana’antu da …
Gwamnan Kano Abba Kabir Yusuf Ya Yabawa Kwamishinan Ma’aikatar Kasa da safiyo bisa Tallafawa Kungiyoyin al’umma da ke jihar Kano kayan Abinci don kara rage …
Gwamnatin Jihar Kano ta yi watsi da jita-jitar da ke yawo a wasu kafafen yaɗa labarai da kuma shafukan sada zumunta da ke iƙirarin cewa …
Mai girma gwamna jahar kano Alh Abba Kabir Yusuf ya tsunduma al-ummar jahar kano cikin alkhairin “KANO FIRST END OF RAMADAN SUPPORT” dumu dumu, da …
Daga Aminu Bala Madobi Yarinya ‘yar shekara 8 ta rasu bayan rodin aikin Kwalbati ya huda ma ta ciki a Kano Wata yarinya ‘yar shekara …
Gwamnan Jihar Abba Kabir Yusuf ya amince da rushe Ma’aikatar Ilimi Mai Zurfi tare da haɗa ta da Ma’aikatar Ilimi, a wani muhimmin mataki na …
Wasu matasa, wa da kani, Sadiq Isyaku da Auwalu Isyaku sun rasu a wani kudiddifi a unguwar Kureken Sani a jihar Kano. Jami’in hulda da …
Majalisar Dokokin Jihar Kano ta fara shirin sauke Mataimakin Gwamnan Jihar, Aminu Abdussalam Gwarzo, daga mukaminsa bayan wani bincike da ta gudanar kan zarge-zargen da …
Hukumar Karbar Korafe-korafe da Yaki da Cin Hanci ta Jihar Kano ta Karbo motocin gwamnati daga hannun wasu kwamishinoni da suka yi murabus daga majalisar …
Hakan ta faru ne bayan wani zaman sulhu da Kwamishinan yaɗa labarai da harkokin cikin gida camarade Ibrahim Abdullahi Waiya ya kira wo a yau …
Daya daga cikin Kwararrun masu daukar hoto a gidan Talabijin na Abubakar Rimi (ARTV) Madi’u Adamu, ya bayyana yadda Auwal Sani Rogo, jami’in gwamnatin jihar …
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya amince da bada jimillar N93.8 miliyan a matsayin tallafin karatu ga dalibai 179 ‘yan asalin Jihar Kano da …
Fitacciyar mai gabatar da shirye-shirye a Kano, Hajiya Lami Hafsat Maccido, wadda ta kasance mace ta farko da ta fara fitowa a gidajen talabijin na …
Mataimakin shugaban ƙasa, Kashim Shettima, zai jagoranci babbar tawagar gwamnatin tarayya zuwa Kano bisa umarnin shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu domin jajantawa da kuma tallafa …
Gwamnan Jihar Kano Abba Kabir Yusuf ya naɗa Abubakar Ibrahim Matawalle a mai riƙon Babban Daraktan Hukumar Jin Daɗin Alhazai ta Jihar. Wannan na cikin …
Best Medix 24 ya samo hanyoyin sarrafa magunguna da suka zo a nau’ika na manya zuwa sarrafa su i zuwa na yara ƙanana da zasu …
The Nigeria Association of Women Journalists (NAWOJ) has expressed deep shock and sorrow over the tragic incident in Dorayi, Kano State, where a mother and …
Rundunar ’Yan sanda ta jihar Kano ta kama mutane uku da ake zargi da hannu a kisan gillar wata uwa da ’ya’yanta shida da aka …
Hukumar Kula da Gidajen Gyaran Hali (NCoS), reshen jihar Kano ta bayyana cewa jami’an ta da ke aiki a gidan gyaran hali na Gwauron Dutse …