
Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da cewa ’yan bindiga sun kashe mutane 13 a yayin sallar Asuba ranar Talata, a wani harin ramuwar gayya da …
Gwamnatin Jihar Katsina ta tabbatar da cewa ’yan bindiga sun kashe mutane 13 a yayin sallar Asuba ranar Talata, a wani harin ramuwar gayya da …
A ranar Talata 01/04/2025, gidauniyar a karkashin jagorancin shugaban ta Dr. Aminu Salisu Tsauri ta kammala rabon goron sallah da ta fara gudanarwa kwanaki ukku …
Allah ya yi wa mahaifiyar gwamnan jihar Katsina Dikko Radda Hajiya Safara’u Umar Baribari rasuwa bayan fama da doguwar jinya. Daraktan yada labaran fadar gwamnatin …
Dakarun Sojin Najeriya sun kuɓutar da mutum 84 da ’yan bindiga suka yi garkuwa da su a Ƙaramar Hukumar Kankara a Jihar Katsina. Kwamishinan Tsaro …
Daga A’isha Salisu Ishaq Rahotanni daga jihar Katsina na cewa jirgin yaƙin sojin Najeriya ya kashe mutum shida bisa ‘kuskure’ a lokacin da sojojin ke …
Daga Aminu Bala Madobi Wasu shuwagabannin ‘yan bindiga waɗanda suka addabi yankin Batsari, Safana da Jibia a jihar Katsina, sun miƙa wuya tare da aje …
Daga Aminu Bala Madobi An gargadi masu rike da mukaman siyasa a jihar Kaduna da su guji wallafa sakonnin da ba su dace ba a …
Wasu ‘yan bindiga dauke da muggan makamai sun kai farmaki garin Dan-Ali da ke karamar hukumar Danmusa a jihar Katsina, inda suka dakile sallar Juma’a …
Shugaban jam’iyyar PDP Dan Jume Abdussalam kumare ya samu Takardar dakatarwar gada Chairman Na Mazabar Tsauri A Dandume tare Da Sanya Hannun Shugabanin Jam’iyyar PDP …
Allah ya yiwa Hajiya Dada Yar’Adua rasuwa a yau Litinin. Hajiya Dada Yar’adua Uwar Shugaban Kasa Da Mataimakin Shugaban Kasa, Kuma Kakar Minista Da Matan …
In the early hours of Monday, a fire reportedly broke out at the Katsina State Government House, causing concern among residents and officials. The incident …
Ruwan sama kamar da bakin ƙwarya da aka kwashe kwanaki uku ana yi ba tare da jinkiri ba ya yi tafka ɓarna a ƙauyen Natsinta …
Daga Aminu Bala Madobi Tuni Gwamnan Dikko Radda ya aike da takardan tuhuma zuwa ga Mai Martaba Sarkin Katsina Abdulmumini Kabir Usman Alfijir labarai ta …
Ana tsaka da sallar tarawi a yau asabar yan bindiga sun shiga garin Mairua sun kashe babban mutum mai suna Alh Lado Mairua da wani …
Uwargidan gwamnan jihar Katsina, Zulaihat Radda, ta ce ta tsara hanyoyin da za ta bi domin bada tallafin karatu a kasashen waje ga dalibai 50 …
Ƙungiyar Izala ta ƙasa, JIBWIS ta karrama wani matashin ɗan agaji da ya tsinci kuɗi sama da naira miliyan 100, sannan ya mayar da su. …
Aƙalla mata 35 masu satar mutane suka tafi da su a lokacin da suke komawa gida daga wajen biki, a arewa maso yammacin Nijeriya, kamar …
Kotu ta tasa ƙeyar shugaban ƙaramar hukumar Ɓatagarawa kan zargin kisan kai Alfijir labarai ta rawaito Kotun majistare da ke zamanta a Katsina ta tasa …
Rundunar ƴansanda a jihar Katsina ta ce an kama ƴan luwadi da masu fyaɗe 369 a 2023 da muka yi bankwana da ita. Alfijir labarai …