Innallahi wa’innah illaihi raji’un!Allah ya yiwa Hajiya Dada Yar’aduwa Rasuwa.

FB IMG 1725305942697

Allah ya yiwa Hajiya Dada Yar’Adua rasuwa a yau Litinin.

Hajiya Dada Yar’adua Uwar Shugaban Kasa Da Mataimakin Shugaban Kasa, Kuma Kakar Minista Da Matan Gwamnoni Uku

Mijinta Musa ‘Yar’Adua tsohon minista ne, sannan kuma ita ce ta haifi tsohon mataimakin shugaban kasa a 1976- 1979, wato Marigayi Shehu Musa ‘Yar’adua,

Haka kuma ita ce mahaifiyar tsohon gwamnan da ya yi shekara takwas a jihar Katsina (Marigayi Umaru Musa ‘Yar’Adua) 1999 -2007 daga bisani ya zama shugaban kasa daga shekarar 2007-2009.

Jikanta ya yi minista a 2009-2011 sannan kuma jikokinta mata guda uku suna auren tsoffin gwamnoni kasar nan, wato na Kebbi, Bauchi da Katsina.

Allah ya jikanta Hajiya Dada da rahama Ameeen.

For more information about Alfijir labarai you can follow us at 👇

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

One Reply to “Innallahi wa’innah illaihi raji’un!Allah ya yiwa Hajiya Dada Yar’aduwa Rasuwa.”

  1. Allah ya gfarta mata. Lallai ta bar tarihi sosi a duniya. Allah ya sa chan yafi mata Nan dun Alfarmar Annabi SAW. Shekarunta nawa kenan a duniya?

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *