Ya kara da cewa “Wannan matakin ya sabawa sashe na 2a na kundin tsarin mulkin jam’iyyarmu. Alfijir Labarai ta rawaito Shugabannin jam’iyyar NNPP na jihohi …
Ya kara da cewa “Wannan matakin ya sabawa sashe na 2a na kundin tsarin mulkin jam’iyyarmu. Alfijir Labarai ta rawaito Shugabannin jam’iyyar NNPP na jihohi …
Dan takarar Shugaban kasa a jam’iyyar PDP a zaben 2023 Alhaji Atiku Abubakar ya ziyarci dan takarar shugaban kasa Sanata Rabi’u Musa Kwankwaso a gidansa …
Kungiyar shugabannin jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) ta bukaci dan takarar shugaban kasa a zaben da ya gabata, Sanata Rabi’u Kwankwaso ya yi murabus …
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar NNPP kuma tsohon gwamnan jihar Kano Sanata Rabi’u Musa kwankwaso ya taya kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars murnar …
📸 Kwankwasiyya Reporters Alfijr ta rawaito ranar Asabar din da ta gabata ne wani Haɗarin mota yayi sanadiyar rayuwar babban dogarin zababben gwamnan jihar Kano, …
Alfijr ta rawaito Dan Takarar Shugabancin kasa na Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) kuma jagoran tafiyar Kwankwasiyya Rabi’u Musa Kwankwaso, ya ce gwamnati mai …
Alfijr ta rawaito Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP) ta zargi gwamnatin jihar Kano da yi wa sabuwar gwamnati zagon kasa a jihar. Da yake …
Alfijr ta rawaito Ɗan Majalisar ya ya bayyana cewar, hankalina ya karkata ga wani shafin Twitter na bogi wanda ke yaɗa labaran ƙarya da sunana, …
Alfijr ta rawaito Zababben Gwamnan Jihar Kano H.E. Engr. Abba Kabir Yusuf ya bayyana Sunusi Bature Dawakin Tofa a matsayin babban sakataren yada labaran sa …
Alfijr ta rawaito zababben gwamnan Kano Engr. Abba Kabir Yusuf, ya bukaci magoya bayan sa da ‘ya’yan jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) da su …
Alfijr ta rawaito NNPP reshen jihar Katsina, ta kori mataimakinta dan takarar gwamna, Muttaqa Rabe-Darma, shugaban jam’iyyar na jihar, Alhaji Sani Liti, da sauran manyan …
Alfijr ta rawaito Kotun kolin Nijeriya, a yau Juma’a, ta tabbatar da dan takarar jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Sanata Rufa’i Sani Hanga a …
Alfijr ta rawaito Hukumar Zabe ta Kasa INEC ta sanar da sunan Malam Ibrahim Shekarau a matsayin wanda ya lashe zaben Sanatan Kano ta tsakiya …
Alfijr ta rawaito magoya bayan jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) da masu ruwa da tsaki na jam’iyyar na shirin karbar shugaban jam’iyyar kuma dan …
Alfijr ta rawaito jam’iyar NNPP, ta yi barazanar fara zanga-zanga a fadin kananan hukumomi 44 na jihar Kano domin nuna adawa da kamawa da tsare …
Alfijr ta rawaito Aisha Bichi, uwargidan babban daraktan hukumar tsaro ta farin kaya, DSS, Yusuf Bichi, ta bayar da umarnin tsare Dan takarar jam’iyyar NNPP, …
Alfijr ta rawaito Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya sake jinjina kyautar mota SUV da Kwankwaso ya ba shi a kakar babban zaben 2015, Buhari yace …
Alfijr ta rawaito Wani jigo a jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP) a jihar Kano, Yusuf Imam wanda aka fi sani da Ogan Boye, ya …
Alfijr ta rawaito ɗan takarar shugaban kasa na jam`iyyar NNPP, Injiniya Rabi`u Musa Kwankwaso ya kaddamar da manufofinsa, wanda ya kunshi da hanyoyin da zai …
Alfijr ta rawaito An nada Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa a matsayin babban limamin Masallacin Juma’a na Sen. Rabiu Musa Kwankwaso Alfijr Labarai A cikin wata …