Sanata Sumaila ya ce jihohin arewacin Nijeriya bakwai ne ke da matukar kusanci da Jamhuriyar Nijar don haka tura mata sojoji zai yi tasiri ga …
Sanata Sumaila ya ce jihohin arewacin Nijeriya bakwai ne ke da matukar kusanci da Jamhuriyar Nijar don haka tura mata sojoji zai yi tasiri ga …
Tinubu zai nada Matawalle, Lalong, Bagudu da Oyetola da Geidam ministoci Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu ya mika sunan Dokta Ahmed …
Shugaba Bola Ahmed Tinubu ya mika karin sunayen mutanen da yake son nadawa ministoci ga Majalisar Dattawa. Tinubu ya aike wa majalisar sunayen ne a …
Majalisar dattawa ta fara tantance sauran mutane 14 da aka nada a matsayin ministoci kamar yadda shugaba Bola Ahmed Tinubu ya bukata tun farko. Alfijir …
A wani muhimmin mataki na kafa sabuwar gwamnati, Majalisar Dattawan Najeriya ta fara aikin tantance rukunin farko na Ministoci 28 da Shugaba Bola Tinubu ya …
Daga Aminu Bala Madobi Shugaban Majalisar Dattawa, Godswill Akpabio ya koka, inda ya ce barayin da ba a san su ba sun fara shiga harabar …
Majalisar dattawan Najeriya ta ce zata fara tantance mimistoci 28 da shugaban kasa Bola Ahmed Tinubu ya aike mata da sunayen su. Alfijir Labarai ta …
Bayan dogon jiran da ‘yan Najeriya suka yi, shugaban ma’aikatan fadar shugaban kasa, Femi Gbajabiamila, a ranar Alhamis, ya gabatar da jerin sunayen ministocin Tinubu …
“Za a bayyana jerin sunayen wadanda aka nada a wannan makon, kuma zan iya gaya muku cewa bayanan za su girgiza ‘yan Najeriya da dama. …
Alfijir Labarai ta rawaito Sanatocin Nijeriya sun zabi Barau Jibril a matsayin sabon Mataimakin Shugaban Majalisar Dattawan kasar. An zabi Sanata Godswill Akpabio a matsayin …
Ba wai sabon abu ba ne cewa takarar shugabancin majalisar dattawa ta Akpabio da Barau ta samu karɓuwa daga ɓangarori da dama. Tun daga kan …
Alfijr ta rawaito Majalisar Wakilai ta Nijeriya ta amince da buƙatar da Shugaba Muhammadu Buhari ya gabatar mata a cikin 2022, cewa Gwamnatin Tarayya ba …
Alfijr ta rawaito Sanata na jam’iyyar APC ya jajirce kan cewar Kundin tsarin mulkin ne zai yanke hukunci a kan shugaban majalisar dattawa, ba kai …
Alfijr ta rawaito majsar dattawan Najeriya ta tabbatar da nadin Lauretta Onochie, mataimakiya ta musamman ga shugaban kasa Muhammadu Buhari kan kafafen sada zumunta a …