Daga Aminu Bala Madobi Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa shiyyar Arewa Sanata Abubakar Kyari, ya karbi ragamar shugabancin jam’iyyar ta kasa bayan tabbatar da …
Daga Aminu Bala Madobi Mataimakin shugaban jam’iyyar APC na kasa shiyyar Arewa Sanata Abubakar Kyari, ya karbi ragamar shugabancin jam’iyyar ta kasa bayan tabbatar da …
Daga Abdu Ado K/Naisa Ƴan Majalisar wakilan Najeriya sun fara mayar da martani dangane da sukar da ake musu ta warewa kansu Naira biliyan 70 …
Majalisar Wakilan Nijeriya ta amince wa Shugaban Kasa Bola Tinubu ya kashe Naira biliyan 500 ga ’yan Najeriya domin rage radadin cire tallafin man fetur …
Majalisar Wakilai ta umarci hukumar kula da jami’o’i ta ƙasa (NUC) ta dakatar da ƙarin kuɗin makarantar da jami’o’i suka yi nan take. Alfijir Labarai …
Alfijir Labarai ta rawaito Ɗan majalisar wakilai mai wakiltar ƙaramar hukumar Zari’a Tajuddeen Abbas ya lashe zaben shugaban majalisar wakilan Nigeria. Tajudden Abbas ya samu …
Alfijr ta rawaito Majalisar wakilai za ta yi zaman gaggawa a yau da karfe 1 na rana. Wannan yana a matsayin sanarwa zuwa ga membobi, …
Alfijr ta rawaito Shugaban masu rinjaye a Majalisar Wakilai, Ado Doguwa, ya ce shari’ar kisan da ake yi masa ba za ta iya dakatar da …
Alfijr ta rawaito Shugaban Majalisar Wakilan Najeriya Femi Gbajabiamila ya ce zai bayar da sammacin kama Godwin Emefiele, gwamnan babban bankin Najeriya (CBN) da manajan …
Daga Aminu Bala Madobi Alfijr ta rawaito Majalisar wakilai ta bukaci babban bankin Najeriya da ya dakatar da shirin aiwatar da sabuwar manufar cire kudaden …
Alfijr ta rawaito Rundunar Yansandan jihar Katsina tayi nasarar cafke wata mata mai shekaru sha 18 da ake zargin ta da kashe dan kishiyarta ta …
Alfijr ta rawaito Kwamitin Majalisar wakilan Najeriya da ke sa ido kan yadda ake kashe kuɗaɗen gwamnati ya gayyaci ma’aikatu da hukumomin gwamnatin tarayya 63, …