Daga Aminu Bala Madobi Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta Najeriya ta ba da shawarar a gudanar da zaɓen 2027 a watan Nuwamba 2026, wato watanni …
Daga Aminu Bala Madobi Majalisar Dokoki ta Ƙasa ta Najeriya ta ba da shawarar a gudanar da zaɓen 2027 a watan Nuwamba 2026, wato watanni …
Kakakin Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya nuna damuwa kan yadda bashin Najeriya ya ƙaru zuwa Tiriliyan 149.39 a farkon 2025, kwatankwacin dala biliyan 97, wanda …
Ƙudirorin sun tsallake karatu na biyu a yayin zaman majalisar da ya gudana a ranar Laraba. Majalisar Wakilai ta ɗauki mataki na gaba wajen ƙirƙirar …
Daga Aminu Bala Madobi Tigran Gambaryan, shugaban rukunin kamfanin kudi na crypto Binance, wanda aka tsare a Najeriya, ya bayyana sunayen wasu ‘yan majalisar dokokin …
Daga Aminu Bala Madobi Kwamitin gyaran kundin tsarin mulki na Majalisar Wakilai, ya ce ya karɓi buƙatar kirkiro jihohi 31 daga sasan ƙasar, domin ƙara …
Daga Aminu Bala Madobi A Yau Talata, Zauren Majalisar Wakilai ya runcabe da cece-kuce da fadi-in-fada a lokacin da dan majalisar Wakilai daga jihar Ekiti, …
Majalisar wakilai ta bukaci Babban Bankin Najeriya (CBN) da ya dakatar da shirin ritayar ma’aikata 1,000. A cewar rahotanni, babban bankin ya shirya tsaf don …
Kwamitin Majalisar Wakilai kan Kwalejojin Kimiyya da sauran manyan makarantu ya gano cewa sabuwar Kwalejin Kimiyya ta Tarayya da ke Ugep, Jihar Cross River, na …
Shugaban Kungiyar Arewa Concerns Citizen For Development ACCD Amb. Comrade Dr. Rufai Mukhtar Danmaje ya yabawa Shugaban Majalisar Kasa Rt. Hon Tajudeen Abbas bisa jajircewarsa …
Mambobin Majalisar Wakilai sun amince su rage kashi 50 cikin 100 na albashinsu na tsawon watanni shida a matsayin hadin kai da sadaukarwar da suke …
Daga Aminu Bala Madobi Dan majalisar wakilai Adams Ekene ya mutu. Ekene Adam, na jam’iyyar LP, na wakiltar mutanen Chikun-Da-Kajuru a majalisar tarayya daga jihar …
Majalisar wakilai ta tuhumi ministar harkokin mata, Uju Kennedy-Ohaneye da zargin kashe wasu makudan kudade ba gaura ba dalili, wadanda suka hada da Naira miliyan …
Daga Aminu Bala Madobi An gabatar da kudirin dokar kafa jihar Etiti a shiyyar Kudu maso Gabashin kasar nan a zaman da aka yi ranar …
A Yau Alhamis, 9 ga watan Mayu, Majalisar Wakilai ta bayar da umarnin dakatar da Babban Bankin na CBN da gaggawar dakatar da aiwatar da …
Daga Aminu Bala Madobi Gyaran dokar da majalisun suka aiwatar na cikin kudurorin da majalisar wakilai ta amince da su a makon da ya gabata, …
Kwamitin Majalisar wakilai mai yaki da cutar zazzabin cizon sauro, HIV/AIDS, da tarin fuka, Ya gayyaci Mohammed Pate, ministan lafiya da walwalar jama’a, kan zargin …
Majalisar wakilan tarayyar Najeriya ta bukaci kwamitinta mai lura da harkokin bankuna da sauran cibiyoyin hada-hadar kudade da ya hada kai da babban bankin kasa …
Habubakar Fulata, Shugaban Kwamitin Majalisar Wakilai kan Ilimin Jami’o’i ya yi kira da a kara albashi ga malaman Firamare, Sakandare da Jami’o’i. Alfijir Labarai ta …
Jihohin sun haɗa da Kebbi da Sokoto da Zamfara da Katsina da Kano da Jigawa da Bauci da Gombe da Adamawa da Yobe da kuma …