Skip to content

Alfijir Labarai

home
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English
  • Home
  • Labarai
    • Ilimi
    • Addini
    • Lafiya
  • Siyasa
  • Wasanni
  • Kannywood
    • Nishadi
  • Kimiyya Da Fasaha
  • Siyasar Kano
  • Pages
    • About Us
    • Contact Us
    • Terms and Conditions
  • English

Category: Shugaba Tinubu

Labarai, Shugaba Tinubu

Jawabin Shugaba Tinubu Yayin Taron Majalisar Ɗinkin Duniya Na 78 A New York

Posted onSeptember 20, 2023September 20, 2023

Shugaba Bola Tinubu ya bukaci kasashe mambobin Majalisar Dinkin Duniya da su kara nuna himma wajen murkushe ayyukan ta’addanci da zagon kasa ga tattalin arzikin …

Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu ya magantu kan yanke shari’ar kano

Posted onSeptember 18, 2023September 18, 2023

Tinubu ya magantu kan shari’ar kano yayin wani taro daya halatta a Amurka, da yake gabatar da wata muƙala kan siyasar Afirka musamman ta Najeriya. …

Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu Ya Sake Bayyana Nadin Sabbin Mataimaka Na Musamman

Posted onSeptember 18, 2023September 18, 2023

Shugaba Bola Tinubu ya nada Kingsley Stanley Nkwocha, tsohon Manaja kuma Editan Jaridar Leadership Daily, a matsayin Babban Mataimaki na Musamman (SSA) kan Harkokin Yada …

Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Bola Tinubu Ya Naɗa Ministocin Matasa

Posted onSeptember 17, 2023September 17, 2023

Shugaban kasar Nijeriya, Bola Ahmed Tinubu, ya amince da nadin Dakta Jamila Bio Ibrahim a matsayin ministan kula da harkokin Matasa. Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai, Shugaba Tinubu

Tinubu ya nada shugaban ma’aikata na Lagos da Alh Tanko Yakasai da wasu 14 mukamai

Posted onSeptember 16, 2023September 16, 2023

Rahotanni sun bayyana cewa shugaba Bola Ahmed Tinubu ya nada shugaban ma’aikata na Legas, Hakeem Muri-Okunola a matsayin babban sakatare. Alfijir Labarai ta rawaito jaridar …

Labarai, Shugaba Tinubu

Shugabannin Yarabawa Sun Aikewa Da Shugaba Bola Tinubu Sako a Abuja

Posted onSeptember 16, 2023September 16, 2023

Adebanjo ya ce Obafemi Awolowo ya yaki tsarin da turawan tsarin mulkin mallaka su ka zo da shi. Alfijir Labarai ta rawaito an yi kira …

Labarai, Shugaba Tinubu

Tinubu Ya Sauke Shugaban Hukumar Tattara Haraji, Ya Nada Sabo

Posted onSeptember 14, 2023September 14, 2023

Ngelale ya ce bisa ga umarnin na Shugaban Kasa, nadin ya fara aiki nan take. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Kasa Bola Tinubu ya nada …

Shugaba Tinubu, Zaɓe

Shugaban Najeriya Bola Tinubu Ya Magantu Akan Shari’ar Zabe

Posted onSeptember 8, 2023September 8, 2023

ƙara samun ƙwarin guiwar yin aiki ga ƙasa tuƙuru ba tare da nuna bambanci, ɓangaranci, ƙabilanci, addinanci ko nuna fifiko ba. Alfijir Labarai ta rawaito …

Labarai, Shugaba Tinubu

Tinubu ya umarci dukkan jakadun Nijeriya su koma gida nan-take

Posted onSeptember 3, 2023September 3, 2023

Tinubu ya sha alwashin inganta huldar diflomasiyya tsakanin Nijeriya da kasashen duniya. Alfijir Labarai ta rawaito Shugaban Nijeriya Bola Tinubu ya umarci dukkan jakadun kasar …

Labarai, Shugaba Tinubu

Tinubu ya umarci jami’an tsaro da su kwato bashin Anchor Borrowers daga waɗanda suka karba

Posted onSeptember 3, 2023September 3, 2023

N577bn daga cikin N1.103 793 587 359.70 har yanzu ba a dawo da su ba. Alfijir Labarai ta rawaito a yayin da yake nuna damuwa …

Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu Ya Nada Sababbin Shugabannin Hukumar NDDC

Posted onAugust 29, 2023August 29, 2023

Bola Tinubu, ya amince da nadin sabbin shugabannin hukumar gudanarwa ta Hukumar Raya Neja-Delta (NDDC) da ta hada da wadannan mambobin kwamitin da gudanarwa. Alfijir …

Labarai, Shugaba Tinubu

Ya kamata Tinubu Ya Bayyanawa Ƴan Najeriya Yadda Yayi Digiri Ba Tare Da Yaje Firamare Da Sakandare Ba – Atiku

Posted onAugust 27, 2023August 27, 2023

Kuna so ku tambayiTinubu yadda ya samu wannan nasarar domin mu koya daga hazakarsa. Alfijir Labarai ta rawaito Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP, …

Labarai, Shugaba Tinubu

Gudun Katse Musu Tallafin Daula Malamai Sun Ki Gayawa Tinubu Gaskiya – In Ji Mahdi Shehu

Posted onAugust 27, 2023August 27, 2023

kamar yadda suka je Nijar suka bayar da shawarar kar ayi yaƙi, yana kira garesu da su je fadar shugaban ƙasa Bola Tinubu su faɗa …

Labarai, Shugaba Tinubu

Tinubu ya kori shugaban hukumar NIMC Tare Da Naɗa Madadinsa

Posted onAugust 22, 2023August 22, 2023

Shugaba Bola Tinubu ya kori Darakta-Janar na Hukumar Kula da Shaidar ɗan Kasa, NIMC, Engr. Aliyu Abubakar Aziz. Alfijir Labarai ta rawaito mai ba shugaban …

Labarai, Shugaba Tinubu

Atiku Kwankwaso Da Obi Sun Shirya Bawa Tinubu Ruwa A Kotu

Posted onAugust 21, 2023August 21, 2023

Daga Aminu Bala Madobi Wasu jiga-jigan ‘yan siyasa uku a Najeriya Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP, Rabi’u Kwankwaso na jam’iyyar NNPP da Peter Obi Na …

Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu Ya Rantsar Da Sabbin Ministocinsa

Posted onAugust 21, 2023August 21, 2023

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya rantsar da sabbin ministocinsa bayan Majalisar Dattawan kasar ta tantance su. Alfijir Labarai ta rawaito rantsuwar na zuwa ne …

Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu Ya Sauya Wa Wasu Ministocinsa Ma’aikatu

Posted onAugust 20, 2023August 20, 2023

Shugaban kasa, Bola Ahmed Tinubu ya aminsa da canza wa Injiniya Abubakar Momoh daga kasancewar ministan ma’aikatar matasa zuwa ma’aikatar bunkasa shiyyar Niger Delta. Alfijir …

Labarai, Shugaba Tinubu

PRP Ta Gargadi Tinubu Da ECOWAS Game Da Ɗaukar Matakin Soji A Nijar

Posted onAugust 20, 2023August 20, 2023

“Yakin zai kawo cikas ga dogaro da tattalin arzikin kasashen biyu kuma ya cutar da kasashen biyu.” Jam’iyyar PRP ta bukaci shugaba Bola Tinubu da …

Labarai, Shugaba Tinubu

Shugaba Tinubu Ya Rabawa Kowacce Jiha Biliyan 5 Ta Rage Radadin Janye Tallafi

Posted onAugust 17, 2023August 17, 2023

jihohin Katsina da Ribas da Yobe da Adamawa da Kano da Kebbi su ma sun halarci taron. Alfijir Labarai ta rawaito Gwamnatin Tarayya ta sanar da bayar da Naira biliyan biyar ga kowacce daga …

Labarai, Shugaba Tinubu

Tinubu Ya fitar Da Ma’aikatun Ministoci 21 Daga Cikin 45 Da Aka Tantance

Posted onAugust 16, 2023August 16, 2023

Shugaban Nijeriya Bola Ahmed Tinubu ya bai wa sababbin ministocin da ya nada ma’aikataun da kowannensu zai yi aiki a can. Alfijir Labarai ta rawaito …

Posts pagination

‹ 1 … 7 8 9 10 11 ‹
© 2026 Alfijir Labarai Powered by WordPress Theme by Design Lab