Daga Aminu Bala Madobi Makonni kadan gabanin gudanar da zabukan kananan hukumomi a Kano, Shugaban Hukumar KANSIEC Farfesa Sani Lawal Malumfashi, ya yabawa rundunar ‘yan …
Category: Zaɓe
Bayan sanarwar da shugaban hukumar zabe ta jihar Kano Farfesa Malumfashi yayi na rage kudin fom din takarar zaben kananan hukumomi baya ta haihu. Alfijir …
Daga Aminu Bala Madobi Wasu daga cikin sakamakon zaben kananan hukumomi a kujerun kansiloli ya nunacewa jamiyyun hamayya na wujijjiga jamiyya Mai mulki ta PDP …
Hukumar zabe mai zaman kanta ta jihar Kano ta kayyade Naira Miliyan goma kudin fom ga masu neman kujerar shugabancin kananan hukumomi. Alfijir labarai ta …
Jami’an Tsaro Sun Kame Wasu Yan Dab Dauke da Makamai tare da Niyyar Tarwatsa Zabe a Kano Alfijir labarai ta rawaito daga yankin karamar hukumar …
Mataimakin sufeton yan sandan Nijeriya shiya ta daya dake jahar Kano, AIG Umar Mamman Sanda, ya bayyana cewa zaben da za a gudanar a ranar …
Kotun ƙoli ta tabbatar da Caleb Mutfwang a matsayin halastaccen gwamnan jihar Filato. Mutfwang na Jam’iyyar PDP ya samu kuri’u 525,299 inda ya doke abokin …
Kotun koli ta yi watsi da karar da dan takarar gwamna na jam’iyyar SDP Dr Umar Ardo, ya shigar kan zaben gwamnan jihar Adamawa, Ahmadu …
Hukumar zabe ta kasa reshen Jihar Kano, ta ce ta kammala dukkan shirye-shiryen gudanar da zabukan cike gurbi a jihar. Alfijir labarai ta rawaito Kwamishinan zaben …
Wannan na cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun shugabar kungiyar kwamrade Aisha Muhammad Yalleman da kuma sa hannun sakataren kungiyar Kwamrade Muzamil Ibrahim …
Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya ta bayyana Usman Ahmed Ododo na jam’iyyar APC a matsayin wanda lashe zaɓen gwaman jihar Kogi na shekara …
Za a sake gudanar da sabon zabe a yankunan da lamarin bayyana sakamakon zabe na bogi ya shafa. Alfijir Labarai ta rawaito Hukumar Zabe ta …
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC bayyana gwamnan jihar Imo, Hope Uzodimma, a matsayin wanda ya lashe zaben gwamnan jihar da aka gudanar …
Wasu ’yan bangar siyasa sun bude wa jama’a wuta tare da sace kayan zabe a yayin da ake gudanar da zaben gwamnan jihar Bayelsa Alfijir …
Jam’iyyar PDP reshen jihar Bayelsa ta yi kakkausar suka kan ziyarar da shugaban riko na jam’iyyar APC na kasa, Abdullahi Umar Ganduje, zai kai jihar …
Kotun daukaka kara da ke Abuja ta soke zaben dan majalisar dattawa mai wakiltar Adamawa ta Arewa a majalisar dokokin kasar, Ishaku Abbo. Alfijir Labarai …
Tirabunal ta kori Gwamna Sule ta kuma ce ɗan takarar PDP ne ya lashe zaɓen Nassarawa Alfijir Labarai ta rawaito Kotun sauraren kararrakin zaben gwamna …
Kotun ta kori karar da ɗan takarar jam’iyyar PDP, Saidu Umar ya shigar, inda yake kalubalantar sakamakon zaɓen ranar 18 ga watan Maris. Alfijir Labarai …
Tsohon Shugaban Kungiyar Lauyoyin Nigeria Barrister Olisa Agbakoba (SAN) ma ya jaddada cewa Hukuncin da Kotun Sauraren Kararrakin Zaben Jihar Kano ta yanke kan zaben …
Hukuncin ya tabbatar da zaben da ya bayyana Mutfwang a matsayin wanda ya lashe zaben da kuri’u 525,299 yayin da Yilwatda ya samu kuri’u 481,370. …