Cikakken Bayani Akan Maganar Auren Jinsi (LGBTQ) Tare Da Barr Abba Hikima

FB IMG 1720281391997

Gaskiya ne, a yarjejeniyar Samoa babu inda aka ambaci auren jinsi ko yancin LGBTQ. Amma ba anan gizo yake saka ba.

Ko a kasashen Turai da Amurka ba maganar LGBTQ suke yi ba musamman a farko-farkon tafiyar su. Magana ake yi akan sexual rights, sexual orientation, gender identity da sauran su.

Ina tabbatar muku cewa idan ba’a zage dantse an ci gaba da bibiyar gwamnati ba, da sannu wannan yarjejeniyar zata canza matsayar Nigeria akan LGBTQ.

Maganar death penalty ya ishe mu izna. Yanzu yaushe rabon da kaji an kashe masu laifi a Nigeria? Duk da dokokin mu haryanzu basu hana ba.

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

https://twitter.com/Musabestseller?s=09

https://www.facebook.com/profile.php?id=100089640289165

https://www.threads.net/@alfijirlabarai

https://www.youtube.com/@BestsellerChannel12

https://www.instagram.com/musa_bestseller?utm_source=qr&r=nametag

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijr Labarai 👇👇

https://chat.whatsapp.com/ELQRQyq1zGn7zpAVP8DwNj

Slide Up
x

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *