CP Kano Ya Bayyana Sunayen Wasu Ƴan Daba Da Suke Nema Ruwa A Jallo

Rundunar ‘Yan Sandan Jahar Kano ta bayyana sunayen wasu Matasa da su gaggauta Kai kansu Shalkwatar Rundunar domin tattaunawa, ko kuma ta sanya kafar wando daya da su.

Alfijir Labarai ta rawaito Kwamishinnan Yan Sandan CP Muhammad Usaini Gumel shi ne ya bayyana sunayen yayin da yake holon wadanda ake zargi da aikata laifuka daban – daban su 108.

Matasan da ke nema sun hada da:

  1. Burakita Dorayi
  2. Messi Kantudu
  3. Danbos Dala
  4. Ado Runtu Bachirawa
  5. Baffa Killer M/Tanko
  6. Kamilu Duna Adakawa
  7. Cile Maidoki T/Fulani
  8. Huzaifa Yola
  9. Hantar Daba K/Diso
  10. Nasir Nasiru Zango
  11. Nazifi Nanaso Zango
  12. Sharu Ali Sharifai
  13. Ma’aruf Goma
  14. Bahago K/Bulukiya
  15. Zubairu Mai dala
  16. Sharu Gambo

Domin Samun sauran shirye shiryenmu, Zaku iya bibiyarmu a

Facebook. Alfijir Labarai
YouTube. Best Seller Channel
Twitter. @Musabestseller
Instagram. @musa_bestseller

Ko a latsa nan don shiga Group Whatsapp na Alfijir Labarai 👇

https://chat.whatsapp.com/GdLiqZyHuSz5NhjdGoGRGZ

One Reply to “CP Kano Ya Bayyana Sunayen Wasu Ƴan Daba Da Suke Nema Ruwa A Jallo”

  1. Unangiji ka shirya al”ummar Annabi.ka Kara mana zaman lpy.ka bawa shugabanninmu Ikon yin adalci.kara zaman lpy a kasarmu ya Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *