Da Ɗumi Ɗuminsa! Ko kun San Katafaren Gidan Abinci Na TESTY MEAL SPOT Ya Tanadar Muku Nau ikan Abinci Kala Kala Cikin Farashi Mai Sauki?

Alfijr

Alfijr ta rawaito Katafaren Gidan Abinci mai suna TESTY MEAL SPOT da ke birnin Kano ya tanadar muku da nau ikan abincin zamani domin samun gamsurku cikin farashi mai sauki, ga daɗi kuma ga tsafta.

A tattaunawar Alfijr da shugaban gidan abincin Alh Nura ya ce duba da yadda jama a suke da muradin samun ingantaccen abinci samfurin na cikin gidanka, kuma hakan yana bawa al umma wahala, ya sa shi bude wannan wajen domin samun biyan bukatun al umma.

Ya kara da cewar sun tanadi abincin Hausawa, da na Larabawa da Bare bari da kuma na Turawa tare da sauran kasashen ketare

Alfijr

Gidan abincin Testy Meal suna karbar order su kai muku ko ina kuke a cikin birnin Kano, kuma suna karbar kwangilar abincin biki ko suna ko wani taro don biyan bukatunku cikin farashi mai sauki.

Alfijr

Gidan abincin Testy Meal Spot suna nan a Shadara phase 1 rukunin masa antu gidan Ado Bayero House gini mai kallon kamfanin BUA, daura da Police Station na Sharada, ko kuma a kira su a kan wannan lambar +2349041253044

Walwala da farin cikinku shine burin a gidan abincin Testy Meal Spot

Alfijr

Slide Up
x